Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Halitta Mai Ban Alʻajibi

            Halitta Mai Ban Alʻajibi

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Mun san halayen mutum na ciki—ruhunsa da ransa—amma kada mu makance ga gaskiyar cewa jikin mutum ma halittar Allah ce mai ban al’ajibi da ban mamaki. Masu Bi da yawa ba sa darajanta ko kula da jikinsu yadda ya kamata. Kafin numfashin Allah ya shiga cikin wannan siffar yumɓun, yumbu ne kawai—bai wuce haka ba. Ya zama rayayye, mai aiki a zahiri tare da dukan kwayoyin halitta, sassa, da gaɓoɓinsa ta wurin sarrafawar aikin al’ajibi na Ruhun Allah.

            Mu dubi misali na idon ɗan adam. A wani shirin talabijin, Ƙungiyar Masanan Ido ta Amurka ta gabatar da wasu bayanai masu ban sha'awa. Idan na tuna da kyau, sun ce idon ɗan adam ɗaya yana ƙunshe da sassa masu aiki sama da miliyan uku. Me ya kawo hakan? Numfashin Allah. Dukan tsoka, jijiyoyi, da ɓangarori—duk ayyukan jikinmu na zahiri—sun samo asali ne daga numfashin Allah da aka hura. Wannan shi ne abin da ya maida yumɓu ya zama wani abu mai ban al’ajibi. Idan ka fahimci wannan gaskiyar, mu'ujizar warkarwa ta Allah za ta zama da sauki. Wanene zai iya gyarawa, ya maido, in kuma da bukata, a sake halittar jikin fiye da abin da aka mora aka yi shi tun da farko? Ruhun Allah shi ne Mahalicci Mai Warkarwa kuma.

            Na sami damar ganin mu'ujizai na halittar Allah inda aka maida ƙasusuwan da babu su. Na taɓa rokon addu'a domin wata ƙaramar yarinya a San Jose, California, wadda aka haifi ƙanwarta babu ƙashin saman ƙafafu biyu. Sakamakon addu'a, Allah ya halitta ƙasusuwan. Ban ce abu mai sauƙi ba ne, amma abin al’ajibi ne idan ka fahimci asalin jikin ɗan adam. Yumbu ne kawai aka siffata kafin Ruhun Allah ya motsa a kansa ya samar da wata halitta mai wuyar fahimta wadda Mahaliccinta zai iya warkarwa.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda tanadin da ka yi wa jikina. Ni halitta ce mai al’ajibi da ban mamaki ta Allah, kuma ina furta cewa jikina na Ubangiji ne, Ubangiji kuma na jikina ne. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Halitta Mai Ban Alʻajibi has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-079-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani