Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Sanin Kalmar

            Sanin Kalmar

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Na gaskanta cewa Ubangiji ya nuna mani ta wurin fahimtar maganar Allah yadda za mu yi nasara a kan Shaiɗan. Yawancin Kiristoci sun san da cewa za mu iya yin nasara da shi ta wurin jinin Ɗan Ragon da kuma ta wurin shaidarmu. Amma da yawa sun mayar da ita Kalma ta maimaici kawai: "Jinin Yesu... Jinin Yesu." Ba wai ina son rage muhimancin wannan al'ada ba ne, amma na lura cewa wani lokaci wannan ba ya burge shaidan. A ganina dole ne mu yi amfani da wannan kalma da manufa.

            Ta yaya za mu ci nasara da Shaiɗan ta wurin jinin Ɗan Ragon da kuma ta wurin shaidarmu? Akwai abubuwa uku da ke ciki:

            1. Jinin Yesu;
            2. Maganar Allah; kuma,
            3. Shaidarmu.

            Ga tawa fassarar yadda aka yi amfani da Ru’ya ta Yohanna 12:11: Muna yin nasara da Shaiɗan sa’ad da muka shaida da kanmu game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mana.

            A bayyane yake cewa idan za mu ba da shaida ga abin da Kalmar ta ce jinin yake yi mana, dole ne mu san abin da Kalmar ta ce jinin yake yi. A cikin makonni da yawa masu zuwa, za mu duba abin da Kalmar Allah ta ce jinin Yesu yake yi mana.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Domin abin da Kalmar ta ce, ina furta cewa na yi nasara da Shaiɗan ta wurin shaidar abin da jinin Yesu ya yi mini. Ina shaida wa Shaiɗan ni da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Sanin Kalmar has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-001-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani