Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            Shirin Allah a gare ku ba wai kawai ku sarrafa tsohon halinku na zunubi ba ne, amma ku kashe shi gaba ɗaya. Ku koyi yadda za ku yi tafiya cikin ikon da kuka karɓa a lokacin ceto kuma Ruhu Mai Tsarki zai jagorance ku zuwa sabuwar hanyar rayuwa.
            Gama idan kuna rayuwa bisa ga ɗabi’ar jiki za ku mutu; amma idan bisa ga Ruhu kuke matasda ayyukan jiki, za ku rayu. (Romawa 8:13)

            Bulus ya faɗa wa “Masu Bi na ruhu” cewa idan muna yin rayuwa bisa ga ɗabi’ar jiki, za mu mutu, domin muna kiwon abin da ke ruɓa. Ba abin da za ka samu sai ruɓa idan ka yi rayuwa bisa ga ɗabi’ar jiki.

            Akwai gaba tsakanin jiki da Ruhu; babu jituwa tsakanin su. Shirin Allah na ceto shi ne ya kaswa da tsohon halin mutuntaka kuma ya samar da sabon hali gaba ɗaya ta wurin Ruhunsa Mai Tsarki a cikinmu. Ko da yake Allah ya yi tanadi gaba ɗaya domin wannan canji, dole ne mu aikata shi a rayuwarmu. Dole mu kashe ayyukan jiki. Allah ba zai yi mana wannan ba; Ya ba mu dama, iko, da ƙarfi, amma dole ne mu yi amfani da su.

            Littafi Mai Tsarki ya ce:

            “Amma duk waɗanda suka karɓe Shi [Yesu], ya ba su iko su zama 'ya'yan Allah” (Yohanna 1:12)

            Muna samun ikon lokacin da aka sake haifuwar mu. Amma ikon ba shi da amfani sai dai idan an yi amfani da shi. Sake haifuwa zarafi ne—dama ce da muka samu don zama wani abu mai ban mamaki idan za mu yi amfani da ikon da mu ke da shi. Idan ba ma ɗaukar matakai don yin amfani da ikon bisa ga maganar Allah a kan matsaloli da zunubai da ke fuskantar mu da manne mana ba, ba za mu ci gaba ba ko kaɗan.

            Dole ne mu guje daga wani tunani—a cikin jiki—zuwa wani daban gaba ɗaya. Muna bukatar taimakon Ruhu Mai Tsarki.

            “Domin iyakar waɗanda Ruhun Allah ke bishe su, waɗannan [kuma waɗannan kaɗai] ne 'ya'yan Allah” (Rumawa 8:14)

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode da jinin Yesu da aikin Ruhunka Mai Tsarki. Ina furta cewa ta wurin bangaskiya, ina kashe ayyukan jiki kuma ina buɗe zuciya ta ga sabuwar ɗabi’a gaba ɗaya da Ruhunka Mai Tsarki yake samarwa a cikina. Jikina haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda aka fansa, aka tsarkake, da jinin Yesu. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-047-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani