Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Zaɓar Alheri

            Zaɓar Alheri

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Me ya sa abin da kake tunani zai 'yantar da kai daga zunubi shine ainihin abin da ke ba shi iko a kanka? Koyi yadda mika wuya ga Allah da rayuwa a karkashin alherinsa, ba doka ba, ke karya mulkin zunubi kuma ke sauya biyayyarka daga tsoro zuwa soyayya.
            "Don haka ina roƙonku 'yan'uwa, saboda yawan jinƙai na Allah, ku miƙa jikinku hadaya rayayyiya, tsattsarka, abar karɓa ga Allah." (Romawa 12:1)

            Maganar kawai ita ce maida hankalinmu, sannan miƙa kai - bi da bi. Idan ba mu amince ba, ta wurin halayenmu, za mu miƙa kai ga abin da bai dace ba. Dole ne mu daina miƙa jikkunan mu, gaɓoɓinmu, ga zunubi. Lokacin da muke marasa bi, mun yi hakan na dogon lokaci. Amma wajibi ne mu dakata mu ce, "Wannan shi ne ƙarshen hakan!" Da zarar muka miƙa nufinmu ga Allah, ba za mu miƙa gabobinmu ga Shaiɗan ba.

            "Domin zunubi ba zai mallake ku ba, tun da yake ba shari’a take iko da ku ba alherin Allah ne " (Romawa 6:14)

            Ma'anar wannan magana tana da faɗi sosai. Bulus ya ce ba ƙarƙashin shari’a muke ba amma ƙarƙashin alheri. Zai zama ko dai ɗaya ne ko kuma ɗayan - ba zai yiwu ya zama duka biyun a lokaci guda ba. Idan muna ƙarƙashin shari’a, ba mu ƙarƙashin alheri. Idan muna ƙarƙashin alheri, ba mu ƙarƙashin shari’a.

            Bugu da ƙari, Bulus ya ce zunubi ba zai mallake mu ba, domin ba ƙarƙashin shari’a muke ba. Abin lura shi ne, idan muna ƙarƙashin shari’a, zunubi zai mallake mu. Wannan magana ce mai tada hankali ga mutane da yawa, amma wannan shi ne abin da Littafi Mai Tsarki yake ta faɗa.

            Ba wasu ƙa'idodi da ke mulkinmu. Mun zama 'ya'yan Allah, kuma muna yi masa biyayya saboda muna ƙaunarsa. Daga yanzu, sai ƙauna, ba tsoro ba, shi ne abin da yake karfafa mu ga yin biyayya. Allah bai mai da mu bayi ba; Shari'a ce ta yi haka. Allah ya mai da mu 'ya'yansa maza da mata. Dole ne mu zaɓi Shari'a ko alherin Allah.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda nasarar da ka yi a kan gicciye. Na zaɓi alheri kuma ina miƙa nufina ga Allah, ina furta cewa gaɓoɓina, sassan jikina, kayan aikin adalci ne, waɗanda na miƙa wa Allah domin hidimarsa da kuma ɗaukakarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Zaɓar Alheri has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-068-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani