Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Jiki mai Ƙasƙanci

            Jiki mai Ƙasƙanci

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Saʻad da mutum ya yi wa Allah tawaye, ya shafi komai game da shi. Kalmar da aka yi amfani da ita a cikin Littafi Mai Tsarki domin bayyana wannan yanayin ita ce lalacewa. Ya shafi kowane fanni na halayen ɗan adam - ruhaniya, ɗabi'a, da jiki. Mutuwa ita ce ƙarshen lalacewa ta jiki. Bulus ya ce:

            "To, kamar yadda zunubi ya shigo duniya ta dalilin mutum ɗaya, zunubi kuwa shi ya jawo mutuwa, ta haka mutuwa ta zama gado ga kowa, domin kowa ya yi zunubi" (Romawa 5:12)

            Ta wurin zunubi, gubar lalacewa ta shige mu. 1 Korintiyawa 15:56 ta fada mana, "Ai zunubi shi ne Ƙarin mutuwa." Kamar yadda ƙudan zuma ko ƙwaro ke shigar da dafinsa cikin jiki ta wurin ƙarinsa, haka nan Shaiɗan ke shigar da gubar lalacewa da mutuwa ta ƙarin zunubi.

            Duk mun zama gurɓatattun halittu. A cikin Filibiyawa 3:21, Bulus ya kira jikunanmu na yanzu "jiki mai ƙasƙanci". An ƙasƙantar da mu saboda mun yi wa Mahaliccinmu tawaye. Ko da yaya muke da kyau, lafiya, ƙarfi, arziki, ko shahara, muna rayuwa cikin jiki mai ƙasƙanci ne. Za mu iya cin abinci mafi kyau kuma mu sha abin sha mafi daɗi, amma dole mu je masai. Za mu iya zama masu ƙarfi da lafiya, amma idan muka ji zafi kaɗan, sai mu fara gumi. Ko muna da wadata ko mu talakawa ne, duk muna yin gumi. Waɗannan abubuwa da ke cikin jiki suna tunasar da mu cewa dukanmu 'yan tawaye ne kuma masu laifi waɗanda jikinsu ya zama mai lalacewa.

            Na shafe shekaru biyar ina horar da malaman Afirka, na yi sha'awar ƙwarewarsu ta wasanni. Nakan fada wa waɗannan ƙarfafan samari, "Ku tuna, sauro ɗan ƙaramin kwaro zai iya zuwa ya saka maku kwayoyin cuta, sai ku kama rawar sanyi da zazzaɓi." Wannan shi ne jikinmu mai ƙasƙanci. Labari mai daɗi shi ne cewa Yesu ya mutu domin ya fanshe mu - ba wai rayukanmu kawai ba. Ya fanshi mutum gaba daya - jiki, rai, da ruhu.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda tanadin da ka yi wa jikina. Ina furta cewa Yesu ya mutu domin ya fanshe ni gaba ɗaya. Saboda haka, jikina na Ubangiji ne, Ubangiji kuma na jikina ne. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Jiki mai Ƙasƙanci has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-083-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani