Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Hadaya Mai Rai

            Hadaya Mai Rai

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            "Don haka ina roƙonku 'yan'uwa, saboda yawan jinƙai na Allah, ku miƙa jikkunanku hadaya rayayyiya, tsattsarka, abar karɓa ga Allah, domin wannan ita ce ibadar ku ta ainihi." (Romawa 12:1, Sabuwar Hausa)

            A cikin surorin farko na Romawa, an gabatar mana da tauhidi mai girma. Aiwatarwar ta fara ne da jikkunan mu: Za mu miƙa jikunan mu ga Allah a matsayin hadaya mai rai.

            Muna iya tunani cewa, Jiki ba shi da wani muhimmanci; rai ne ke da muhimmanci. Amma bari mu mori misali na zahiri: Idan na roƙi kofin ruwa, sai na sami kofin da abin da ke ciki. Ba zan iya samun ruwan ba tare da kofin ba. Wannan ne abin da Allah yake faɗa. Yana son mazubi, wato, jikin—da abin da ke ciki, wato, rai. Ba za mu iya bayar da abin da ke ciki ba tare da mazubin ba.

            Me ake nufi da mu miƙa jikkunan mu "hadaya mai rai”...? Hadayun Tsohon Alƙawari dabbobi ne da ake yankawa, sannan a dora su bisa bagadi. Allah ya ce, "Ina buƙatar jikinka gaba ɗaya kamar hadayun Tsohon Alƙawari, amma da bambanci guda ɗaya. Ba na son jikinka a mace amma rayayye. Idan na sami jikinka, to, na same ka."

            A cikin Matta 23, Yesu yana magana da Farisiyawa, yana bayyana abin da ya fi muhimmanci a hidimarsu ga Allah. Sai suka ce hadaya ta fi bagadi muhimmanci. Yesu ya ce:

            "Ku makafi! Wanne ya fi girma, sadakar ko kuwa bagadin hadayar da take tsarkake sadakar?" (Matta 23:19)

            Bagadi yana tsarkake hadayar da aka ɗora a kansa. Ana tsarkake hadayar ta hanyar ɗora ta a kan bagadin Allah. Haka yake ga jikunanmu. Idan muka dora jikunan mu a kan bagadin Allah, za su zama tsarkakakku. An tsarkake su, an keɓe su ga Allah. Aiki ne da kowannenmu zai yi.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda tanadin da ka yi wa jikina. Ina miƙa kaina ga Allah a matsayin hadaya mai rai, ina kuma furta cewa jikina na Ubangiji ne, Ubangiji kuma na jikina ne. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Hadaya Mai Rai has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-082-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani