Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Tsari na Allah

            Tsari na Allah

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            "Gama kai ka sifanta kayan cikina, ka harhaɗa ni cikin cikin uwata. Zan yi godiya gareka, gama ƙirata abin ban tsoro ce, abin al’ajibi ce kwa; ayyukanka suna da ban al’ajibi wannan ma raina ya sani sarai. Yanayina ba a ɓoye ya ke a gareka ba, sa’anda aka yi ni a fakaice, sa’ad da aka sifanta ni da gwaninta daga cikin zurfafan duniya." (Zabura 139:13–15)

            Idan na dubi jiki a zahiri, nakan cika da tsoro. Abin da ya haɗu ya zama jikina Allah ne ya tsara shi ya kuma harhaɗa shi a duniya tun kafin ya shiga jikina. Allah ya shirya abin da zai zama jikina wata rana.

            "Ka ganni kafin a haife ni. Ka ƙididdige kwanakin da ka ƙaddara mani. Duka an rubuta su a littafinka [‘gaboɓina’]. Tun kafin faruwar kowannensu." (aya ta 16)

            Allah yana da tsari na jikunanmu kafin su kasance. Kwatanta wannan ayar da abin da Yesu ya faɗa a cikin Luka 12:7:

            "Kai! Ko da gashin kanku ma duk a ƙidaye yake. Kada ku ji tsoro; ai martabar ku ta fi ta gwara masu yawa."

            Wannan magana tana nuna zurfin kulawar Allah ga jikkunanmu na zahiri—har ma ya ƙididdige gashin kanmu. Idan muka fahimci wannan, wajibi ne mu yarda cewa Allah yana da manufa a kan wannan aiki mai ban mamaki, wanda aka bayyana a cikin 1 Korintiyawa 6:19–20:

            "Ashe ba ku sani ba, jikinku Haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda yake a zuciyarku, wanda kuka kuma samu a gun Allah? Ai ku ba mallakar kanku ba ne? Sayenku aka yi da tamani; To, sai ku ɗaukaka Allah da jikinku."

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda tanadin da ka yi wa jiki na. Zan ɗaukaka Allah da jikina, kuma ina furta cewa jikina na Ubangiji ne, Ubangiji kuma na jikina ne. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Tsari na Allah has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-081-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani