Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Dangantaka mai zurfi

            Dangantaka mai zurfi

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Idan muka dubi littafin Ayuba, za mu ga wasu abubuwan ban mamaki game da jiki. Ta hanyoyi da yawa, akwai kyakkyawar alaƙa tsakanin littattafan Farawa da Ayuba. Ayuba 10:8–12 kyawawan bayanin aikin Allah na halittar jikunanmu a taƙaice. Aya ta 8 ta ce:

            "Da ikonka ne ka yi ni, ka siffata ni, dagantaka mai zurfi."

            Kamar yadda yake a cikin Farawa 2:7, inda kalmar "sifantawa" ke bayyana aiki mai kyau a sakamakon kulawa mai yawa, haka littafin Ayuba ya jaddada ƙwarewa da kulawar da Allah ya sa wurin sifanta jikin ɗan adam:

            "Hannuwanka suka siffata ni, suka harhaɗa ni, duk da haka kana hallaka ni. Ka tuna ina roƙon ka, ka sifanta ni kamar kwaɓaɓɓiyar ƙasa, za ka koma ka maishe ni turɓaya? Ba ka tsiyayadda ni kamar madara ba, Ka daskare ni kamar chuku ba? Ka suturce ni da fata da nama, Ka gangama ni da ƙasusuwa da gurunguntsi." (Ayuba 10:8–11)

            Wannan bayani ne a fili! Wannan kyakkyawan hoto ne na alaƙar da ke tsakanin sassa dabam dabam na jiki. Mun ci gaba da karantawa a aya ta 12:

            "Kai ne ka ba ni rai da madawwamiyar kauna, kulawarka ce ta sa ni rayuwa."

            A can gaba cikin littafin Ayuba, muna da wani abu - ɓangare na ruhaniya - game da yanayin ɗan adam:

            "Amma akwai Ruhu a cikin mutum, Lumfashin Mai Iko Duka kuma ya kan ba shi fahimta" (Ayuba 32:8)

            Waɗannan kalmomi na Ayuba suna da cikakkiyar amincewa da waɗanda ke cikin Farawa. Haɗakar numfashin ne na Allah daga sama da yumɓun da ke ƙasa ya kawo cikakkiyar kasancewar ɗan adam.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda tanadinka domin jiki na. Ni haɗaka ne na numfashin Allah daga sama da yumɓun da ke ƙasa—kuma ina furta cewa jikina na Ubangiji ne, Ubangiji kuma na jikina ne. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Dangantaka mai zurfi has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-080-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani