Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Furta Bangaskiya

            Furta Bangaskiya

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Ubangiji ya nuna mani cewa Krista da yawa, idan suka dubi baya, za su yarda cewa sun yi furci marasa kyau. Wataƙila ka yi magana a kan abin da ba za ka iya yi ba ko kuma ka tattauna gazawarka da takaicinka. Amma, ka ga, furcin mu shi ne ke ƙudurta inda muke nufa.

            Akwai kyakkyawan misali na irin wannan gaskiyar a cikin labarin 'yan leƙen asiri goma sha biyu da Musa ya aika zuwa Ƙasar Alkawari. Biyu suka zo da kyakkyawa furci, goma kuma munana. Isra'ilawa da yawa sun yi na’am da munanan furcin, "Ba za mu iya ba." kyakkyawan furcin shi ne, "Za mu iya." Dukan Isra'ilawa suka ɗauki matsayar makomarsu ta hanyar furcin. Waɗanda suka ce, "Ba za mu iya ba" ba su iya ba. Waɗanda kuma suka ce, "Za mu iya" sun iya yi ɗin.

            Wataƙila ka faɗi wasu munanan kalmomi, maganganun da ba su ɗaukaka Yesu ba, ko kuma ka saya a kan takaicin da ke riƙe ka ka zama mara ƙarfi ko kasasshe kawai. Idan muka furta gazawa, gazawa ce za ta zama rabon mu. Idan muka furta bangaskiya, Allah ne zai zama rabon mu. Ka fada wa Allah, "Ya Ubangiji, na tuba. Ban barka ka yi abin da ya kamata ba; saboda rashin bangaskiya ta da munanan tunanina, na takaita abin da za ka iya yi a rayuwata." Aya ta ce:

            "In kuwa muka bayyana zunubanmu, to, Shi mai alƙawari ne, mai adalci kuma, zai kuwa gafarta mana zunubanmu, ya tsarkake mu daga dukan rashin adalci" (1 Yahaya 1:9)

            Idan ka ƙi munanan furci, ka gode wa Allah da ka fito daga wannan kwarin kaɗaicin mai duhu. Ka ce, "Zan iya yin komai albarkacin wannan da yake ƙarfafa ni," wadda ita ce fassarar Filibiyawa 4:13 ta zahiri.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Ɗan Ragon. Ina furta cewa "Zan iya yin komai ta wurin Kristi wanda ke ba ni iko," kuma na yi nasara da Shaiɗan ta wurin jinin Ɗan Ragon da kuma ta wurin shaida ta, kuma ban ƙaunaci raina har ga  mutuwa ba. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Furta Bangaskiya has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-077-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani