Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Sarayar da Rayukanmu

            Sarayar da Rayukanmu

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Domin mu ɗanɗana cikakken tasirin jinin Yesu, muna buƙatar sanin yadda za mu mori jininsa. Nassin yau da kuma furucin wannan makon suna nuni ga babban rikici na ƙarshen zamani wanda ya shafi sama da ƙasa - mala'ikun Allah, Shaiɗan da mala'ikunsa, da mutanen Allah masu bada gaskiya a duniya. Mala'ikun Allah ne suka yi wannan furucin:

            "Sun kuwa yi nasara da shi albarkacin jinin Ɗan Ragon nan, da kuma albarkacin maganar da suka shaida, domin ba suyi tattalin ransu ba har abin ya kai su ga mutuwa" (Wahayin Yahaya 12:11)

            "Su" mutane ne kamar ni da kai, masu bangaskiya ga Yesu Kristi. "Shi" yana nufin Shaiɗan. Akwai faɗa na kai tsaye tsakaninmu da Shaiɗan; babu kowa a tsakani. Wannan ayar ta gaya mana yadda Masu Bi suka yi nasara da shi, ta ƙara bayyana su a matsayin masu jajircewa - jajircewa sosai. Krista mai jajircewa shi ne irin wanda ke firgata Shaiɗan. Aka ce "ba su yi tattalin rayukansu ba har abin ya kai su ga mutuwa," yana nufin cewa rayuwarsu ba ita ce suka sa gaba ba. Abu na farko da ya fi muhimmanci shi ne su kasance masu aminci ga Ubangiji da kuma yin nufinsa.

            Lokacin da muke magana a kan "sojoji a cikin rundunar Ubangiji," da yawa daga cikinmu suna da ra'ayi na son zuciya game da abin da hakan yake nufi. Lokacin da nake soja a rundunar sojojin Birtaniya, ban sami takardar shaida daga kwamandan mai tabbatar da cewa ba zan rasa raina ba. Kowane soja ya san za a iya kashe shi; zai iya mutuwa a bakin aiki. Haka yake a cikin rundunar Ubangiji. Babu tabbacin cewa ba za mu rasa rayukanmu ba. Mutanen da Shaidan ke tsoro su ne waɗanda ba sa jin tsoron sarayar da rayukansu. A karshe duka, rayuwa a duniya takaitatta ce.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Ɗan Ragon. Ina furta cewa "rayuwa" ba ita ce babban fifikona ba, kuma na ci nasara a kan Shaiɗan ta wurin jinin Ɗan Ragon da kuma shaida ta, kuma ban ƙaunaci raina har ga mutuwa ba. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Sarayar da Rayukanmu has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-075-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani