Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Ɗaukakar da Za a Bayyana

            Ɗaukakar da Za a Bayyana

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            "Ai, a ganina, wuyar da muke sha a wannan zamani, ba ta isa a kwatanta ta da ɗaukakar da za a bayyana mana ba [a lokacin tashi daga matattu]. Ga shi, duk halitta tana marmari tana ɗokin ganin bayyanar 'ya'yan Allah." (Romawa 8:18–19)

            Krista da yawa ba su fahimci muhimmancin tashin Kristi daga matattu a gare mu ba. Za a bayyana 'ya'yan Allah a lokacin tashin matattu; dukan halitta tana jira. Itatuwa, tekuna, koguna, da duwatsu duk suna jira. Abin mamaki ne cewa halitta kanta tana marmari sosai—amma kuma yawancin Ikkilisiyu basu yin hakan.

            "An sarayar da halitta ta zama banza, ba da nufinta ba, amma da nufin wanda ya sarayar da ita. Duk da haka, akwai sa zuciya gama za a 'yantar da halitta da kanta ma, daga bautar rubewa, domin ta sami 'yancin nan, na ɗaukaka na 'ya'yan Allah." (ayoyi 20–21)

            Dukan halitta tana shan wahala saboda zunubin mutum. Kafin mutum ya yi zunubi, babu ƙayayuwa da sarkakiya; babu abin da ya taɓa mutuwa ko ruɓewa. Za mu iya gani cewa ba mu kaɗai ne za mu shiga cikin tashin matattu mai ɗaukaka ba; har ma da halitta. Duk da haka, Allah ya bada wannan fifiko: halitta ba za ta shiga ba har sai mun shiga. Kamar yadda Bulus ya rubuta:

            "Mun dai san dukan halitta tana nishi na shan azaba har ya zuwa yanzu" (aya ta 22)

            Sau da dama Bulus yana amfani da kalmar "mun sani," amma yawanci Krista a yau ba su sani ba. Ko mun san cewa dukan halitta tana cikin azabar naƙuda, tana jiran bayyanar 'ya'yan Allah, lokacin haihuwar sabon zamani, da kuma kuɓutarwa daga lalacewa?

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Ɗan Ragon. Ina furta cewa ina zuwa cikin ɗaukakar da aka ƙaddara wa 'ya'yan Allah. Na yi nasara da Shaiɗan ta wurin jinin Ɗan Ragon da kuma shaida ta, kuma ban ƙaunaci raina har ga mutuwa ba. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Ɗaukakar da Za a Bayyana has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-072-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani