Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Jikina Na Ubangiji Ne

            Jikina Na Ubangiji Ne

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Jikinka ba don fasikanci ba ne, amma an yi shi domin Ubangiji, kuma abin al'ajabi, Ubangiji yana tare da jikinka. Ka koyi dalilin da ya sa wannan zunubin ya bambanta a yadda yake shafar ka da kuma yadda tuba zai iya cire babban shinge ga samun warkarwar Allah.
            "Amma ku miƙa kanku ga Allah kamar wadanda aka raya bayan mutuwa, kuna miƙa gaɓoɓinku ga Allah kayan aikin adalci." (Romawa 6:13)

            Muna miƙa wa Allah gaɓoɓinmu na zahiri kuma muna cewa, “Allah, Ka more su.” Sannan, wajibi ne mu kiyaye Haikalin da tsarki. Bulus ya rubuta:

            "Jiki kam ba don fasikanci yake ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki" (1 Korintiyawa 6:13)

            A yau, muna kiran fasikanci "jima'i kafin aure." Amma Allah bai canza girman wannan zunubin ba. Jiki ba domin jima'i kafin aure ba ne; jiki na Ubangiji ne. Sannan kuma, "Ubangiji [na] jiki ne," shi ma. Wannan ba abin jin daɗi ba ne? Idan muka ba da jikunanmu ga Ubangiji, to, Ubangiji zai zama na jikkunanmu.

            Bulus mutum ne mai gabagaɗi wanda ke faɗawa mutane gaskiyar abubuwan da suka shafe su. Ya ci gaba da cewa:

            "Ku guji fasikanci. Duk sauran zunubin da mutum yake yi bai shafi jikinsa ba, amma mai yin fasikanci yana ɗaukar alhakin jikinsa ne" (aya ta 18)

            Mutane da yawa suna fassara wannan nassi a matsayin gargaɗi game da cututtukan da ake ɗauka ta hanyar jima'i, kamar ƙanjamau, ciwon sanyi, ko ƙurajen gaba. Tabbas waɗannan za su iya zama sakamakon fasikanci, amma ma’anar koyarwar Bulus ta wuce nan. Muna janyo wa jikunanmu haɗari a duk lokacin da muka aikata kowace irin lalata. Sau da yawa idan Krista suka nemi warkarwa ba su samu ba, dalilin shi ne aikata lalata. A mafi yawan lokuta, Allah yana so mu koma ga tushen, mu tuba, mu daidaita kafin mu sami warkarwa daga gare Shi.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda nasararka a kan gicciye. Ina ba da jikina ga Ubangiji, ina furta cewa gaɓoɓina, sassan jikina, kayan aikin adalci ne, waɗanda na miƙa su ga Allah domin hidimar Sa da kuma ɗaukakarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Jikina Na Ubangiji Ne has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-070-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani