Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Matsawa gaba

            Matsawa gaba

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Wani abu zai kasance yana da iko a kanka koyaushe, don haka dole ne ka yanke shawara ko zunubi ne ko adalci. Koyi dalilin da yasa babu tsayawa a tafiyarka tare da Ubangiji da yadda wannan zaɓin ke kaiwa ga tsarkaka mafi girma ko kuma tawaye mai zurfi.

            Muna da damar yin zaɓi. Akwai abin da zai mallake mu. Wannene zai zama: zunubi ko adalci? Idan muka ce adalci, za mu yarda cewa za a gwada mu! Shaiɗan ba zai gaji ba matuƙar yana tunanin akwai damar yin nasara.

            Yayin da aka gwada mutum ko aka jarabce shi, shaiɗan zai ci gaba har ya kai mutumin wurin da jarabawar za ta zama ba ta damun sa. Ba ya ma yin ko tunanin ta. Shaiɗan yana da wayo sosai ba zai ɓata lokacinsa a kan irin waɗannan mutanen ba. Amma idan muna raba hankalinmu wuri biyu, shaidan zai mori wannan damar. Dole ne mu yanke kwakkwaran mataki.

            "Mai da magana nake irin ta yau da kullum, saboda rarraunar dabi’arku wato, kamar yadda da can kuka miƙa gaɓoɓinku ga bautar rashin tsarki, da mugun aiki a kan mugun aiki." (Romawa 6:19)

            Idan muka zaɓi mugunta, muguntar za ta ƙaru. Za mu ƙara zama masu mugunta. Da yawa daga cikin mu za mu iya tunawa da wannan gaskiyar a rayuwarmu.

            Maimakon yawaita cikin mugunta, "a yanzu sai ku miƙa gaɓoɓinku ga bautar aikin adalci, domin aikata tsarkakan ayyuka [tsarki]" (aya ta 19).

            Yana da wuya a tsaya wuri guda a cikin rayuwar ruhaniya. Ko dai mu matsa gaba ko kuma mu yi baya. Ko dai mu ci gaba a cikin tsarki ko kuma mu ƙara gaba cikin tawaye.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda nasarar da ka yi a kan gicciye. Ina gabatar da kaina a matsayin bawan adalci kuma ina furta cewa gaɓoɓina, sassan jikina, kayan aikin adalci ne, waɗanda na miƙa su ga Allah domin hidimarsa da kuma ɗaukakarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Matsawa gaba has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-067-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani