Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Miƙa Kai ga Allah

            Miƙa Kai ga Allah

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Allah yana kiran ka ka miƙa jikinka a matsayin makami don adalci a cikin yaƙi da zunubi. Wannan yana farawa da cikakken miƙa wuya na nufinka gare Shi kuma yana bayyana sosai lokacin da ka miƙa harshenka ga Ruhu Mai Tsarki.

            Bulus ya ce:

            "Saboda haka, kada ku yarda zunubi ya mallaki jikin nan naku mai mutuwa har da za ku biye wa muguwar sha'awarsa, kada kuma ku miƙa gaɓoɓinku su zama kayan aikin mugunta; don yin zunubi. Amma ku miƙa kanku ga Allah kamar waɗanda aka raya bayan mutuwa, kuna mika gaɓoɓinku ga Allah kayan aikin adalci" (Romawa 6:12–13)

            An 'yantar da mu. Bai kamata zunubi ya mallaki hannayenmu, ƙafafunmu, ko harshenmu ba. Akasin haka, Bulus ya ce, sai mu miƙa kanmu ga Allah da gaɓoɓinmu a matsayin kayan aikin adalci na Allah. Akwai miƙawa iri biyu.

            Da farko, mu miƙa nufinmu ga Allah ta hanyar cewa, "Ba nufina ba, sai naka nufi za a yi." A cikin Addu'ar Ubangiji, roƙo na biyu shi ne, "A aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a sama" (Matiyua 6:10). Lokacin da muke yin addu'a cewa "A aikata nufinka," yana farawa ne da nufin wanda yake yin addu'ar - wanda ya yarda a aikata nufin Allah.

            Da zarar muka miƙa nufinmu, za mu miƙa gaɓoɓin jikkinmu a matsayin kayan aikin adalci. A Girkanci, kalmar "kayan aiki" a zahiri tana nufin "makamai," tana nufin yaƙi na ruhaniya. Waɗannan ba kowane irin kayan aiki ba ne , kamar fartanya ko garma—kayan yaƙi ne, kamar takobi.

            Baftisma cikin Ruhu Mai Tsarki ita ce matakin farko na miƙa nufinmu ga Allah; sannan sai mu miƙa wannan ɓangare mara biyayya wanda ba mu da ikon sarrafa shi: harshe. Lokacin da aka yi mana baftismar Ruhu Mai Tsarki, a nan ne muke fara cika umurnin miƙa gaɓobinmu (makamai) ga Allah a matsayin kayan aikin adalci. Haƙiƙa, yayin da muka miƙa harshenmu ga Allah kuma Ruhu Mai Tsarki ya karɓe shi, zai zama makami: a cikin addu'a, a cikin shaida, da kuma cikin wa'azi.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda nasarar da ka yi a kan gicciye. Ina miƙa kaina da nufina ga Allah, ina furta cewa gaɓoɓina, sassan jikina, kayan aikin adalci ne, waɗanda na miƙa wa Allah domin hidimarsa da kuma ɗaukakarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Miƙa Kai ga Allah has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-066-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani