Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Kuɓuta daga Azaba

            Kuɓuta daga Azaba

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Idan kun taɓa jin nauyin rashin bege, ba ku kaɗai ba ne a yaƙi da ruhun nauyi. Ku saurari wata shaidar ƙarfi na yadda wani mutum ya kira sunan Ubangiji don samun ceto kuma ya yi amfani da Kalmar Allah don samun cikakken nasara.

            Shekaru da yawa, lokacin ina fasto a London, na sha fama da baƙin ciki mai tsanani wanda ya mamaye ni, ya nawaita mani, ya kuma rufe ni. Yana sa in ji rashin bege da gazawa. Wataƙila za ku gane hakan. Na yi yaƙi da wannan yanayin ta kowace hanyar da na sani, amma babu wani ci gaba. Sai na ci karo da Ishaya 61:3:

            "Domin a kawo wa masu makoki a Sihiyona... wakar yabo maimakon bacin rai."

            Yayin da nake karanta waɗannan kalmomin, Ruhu Mai Tsarki ya nuna mani, "Wannan ita ce matsalarka!" Sai haske ya shigo mani. Sai na lura cewa ba faɗa nake yi da kaina ba amma wata halitta ce—mugun ruhu ne yake azabtar da ni da kuma cutar da ni. Da na fahimci hakan, na sami aƙalla nasarar kashi 80 cikin 100. Ina buƙatar wata aya guda ɗaya kawai:

            "Amma dukan waɗanda suka nemi Ubangiji za su tsira ["kuɓuta"] (Yowel 2:32)

            Da na haɗa waɗannan Ayoyi guda biyu, na yi addu'a, "Allah, Ka nuna mani cewa ruhun baƙin ciki ne ke cutar da ni. na zo gare Ka yanzu, ina kiran sunan Ubangiji Yesu. Ka kuɓutar da ni." Ya 'yantar da tunanina daga wannan ruhun da ke cutar da ni.

            Yanzu, ya rage nawa in shirya tunani na. Tun asali ina da miyagun tunani, waɗanda Allah ya nuna mani suna musanta bangaskiyata cikin Yesu. Ya rage gare ni in horar da tunani na. A cikin shekaru da dama, a duk lokacin da tunani marar kyau da rashin tabas su zo mani, sai in ƙi su, in kuma maye gurbinsu da furuci mai kyau daga Littafi Mai Tsarki. Bayan shekaru da dama, sai tunani na ya canza gaba ɗaya. Na zama sabon mutum gaba ɗaya.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda nasararka akan gicciye. Ina furta cewa an 'yantar da ni daga dukan azabtarwa, kuma gaɓoɓina, sassan jikina, kayan aikin adalci ne, waɗanda na miƙa su ga Allah domin hidimarsa da kuma ɗaukakar Sa. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Kuɓuta daga Azaba has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-065-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani