Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Cika Aikin Sa

            Cika Aikin Sa

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Jikinka haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, amma shin kana kula da shi da girmamawa da ya cancanta? Koyi yadda za ka yi aiki tare da Allah don haɓaka ladabi da ake bukata don cika aikinsa a rayuwarka.

            Ga waɗansu shawarwari game da yadda za ka ɗauki jikinka a matsayin haikali na Ruhu Mai Tsarki.

            Da farko dai, ka darajanta jikinka domin haikalin Ruhu Mai Tsarki ne, wanda muke darajantawa. A cikin Krista na zamanin nan, na ga akwai ƙarancin darajanta jiki sosai.

            Na biyu, ka nemi taimakon Ruhu Mai Tsarki wajen horar da kanka.

            Na uku, ka ɗauki lokaci ka yi ƙoƙarin bambancewa tsakanin abin da ke mai amfani da mai cutarwa.

            Na huɗu, ka yi shirin zama mai tsattsauran ra'ayi domin rayuwarka tana cikin haɗari.

            Na biyar, ka yi ƙoƙari ka ba Ruhu Mai Tsarki haɗin kai.

            Akwai matakai da yawa da zan iya ƙarawa a kan wannan jerin, amma na sami waɗannan ta hanyar ɗanɗano. Ubangiji ya ƙalubalance ni in yi la'akari ko ina yin rayuwa ta nishadi. Ubangiji ya ƙalubalance ni in dubi waɗannan tambayoyin: Ko ina son in ci gaba da rayuwa? Ko ina so in kammala aikin da aka ba ni? Yesu ya faɗawa almajiransa:

            "Abincina shi ne in aikata nufin wanda ya aiko ni, in kuma cika aikinsa" (Yahaya 4:34)

            Wannan shi ne abinci mafi dacewa: yin nufin Wanda ya aiko mu - mu kuma cika aikin Sa. Ko bayan da na shafe sama da shekaru hamsin cikin hidimar Ubangiji, na gaskata akwai waɗansu ayyukan da Allah ya ba ni waɗanda ban cika ba tukuna. Ban taɓa ɗaukar su da wasa a kan cewa zan cika su ba. Ina kula da jikina a kullum, domin na san muhimmancin kula da kaina a cikin kyakkyawan yanayi don kada a datse rayuwata kafin in cika aikin Allah.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Yesu da kuma aikin Ruhunka Mai Tsarki. Ina furta cewa zan ba Ruhu Mai Tsarki haɗin kai, in kula da kaina cikin koshin lafiya don cika aikinsa. Jikina haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, an fanshe shi, an wanke shi, an tsarkake shi da jinin Yesu. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Cika Aikin Sa has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-063-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani