Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Ɗaukaka Allah da Jikina

            Ɗaukaka Allah da Jikina

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Jikinka haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda ke sa ma ayyuka masu sauƙi kamar cin abinci da sha su zama dama don ɗaukaka Allah. Koyi bambanci tsakanin cika bukatunka da son kai don girmama Wanda ya saye ka da tsada.
            "Ashe ba ku sani ba, jikinku Haikali ne na Ruhu Mai Tsarki wanda yake a zuciyarku, wanda kuka kuma samu a gun Allah? Ai ku ba mallakar kanku ba ne? Sayenku aka yi da tamani; To, sai ku ɗaukaka Allah da jikinku." (1 Korintiyawa 6:19–20)

            Akwai hanyoyi da yawa da muke amfani da jikkunan mu. Wani babban aiki shi ne kula da kanmu - ci da sha. Bulus ya ce ya kamata mu yi waɗannan ayyukan ta hanyar da Allah zai sami ɗaukaka:

            "To duk abin da kuke yi, ko ci ko sha, ku yi kome saboda ɗaukakar Allah." (1 Korintiyawa 10:31)

            Me ake nufi da "ci...don ɗaukakar Allah"? Na bari ka bada amsar wannan tambayar. Wasu mutane ba sa tunanin za su iya ɗaukaka Allah ta hanyar cin abinci. Amma Allah ya ce Shi Allah ne mai kishi (alal misali, dubi Fitowa 34:14), kuma Yana son a ɗaukaka shi a kowane bangare na rayuwa - musamman cikin ƙananan ayyuka na yau da kullum har zuwa sauran ayyukan duniya.

            Amma bari in sake yi maka wata tambaya. Ko zai yiwu a ci fiye da kima don ɗaukakar Allah? Ban tsammanin hakan ba, da shike cin abinci fiye da kima wani nau'i ne na nishadi. Karin Magana 13:25 ta ce, "Adalai suna da isasshen abinci, amma mugaye fama suke da yunwa ko yaushe." Muna da 'yancin mi ci mu ƙoshi, amma idan muka wuce haka - fiye da buƙatunmu da suka wajaba - to, mun shiga nishaɗi kenan.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Yesu da kuma aikin Ruhunka Mai Tsarki. Ina furta cewa jikina haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda aka fanshe shi, aka wanke shi, aka tsarkake shi da jinin Yesu. Jikina mallakar Allah ne, kuma ina so in yi amfani da shi ta hanyar da Allah zai zai sami ɗaukaka—har da abin da nake ci da abin da nake sha. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Ɗaukaka Allah da Jikina has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-057-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani