Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Ikon Azumi

            Ikon Azumi

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Yin azumi kawai don cika al'ada ba ya isar da gamsuwa ga Allah kuma zai iya zama al'adar addini mara ma'ana. Ubangiji ya bayyana irin azumin da Ya zaɓa, wanda ke karya ƙangin mugunta kuma yana miƙa ƙaunarsa ga matalauta da masu shan wahala.
            "Duba, a ranar da kuke azumi, nishaɗin kanku kuke nema, kuna kuna zaluntar dukan ma'aikatanku. Duba, kuna azumi don ku yi jayayya ne, kuyi fada, ku yi ta naushin juna.... irin azumin da nake so ke nan? Wato ranar da mutum zai kaskantar da kansa kawai? Wato ya sunkuyar da kansa ne kamar jema?" (Ishaya 58:3–5)

            Ga mutanen da aka bayyana a nan, azumi wani ɓangare ne da aka yarda da shi a matsayin bangaren ibada kawai, irin azumin da Farisawa ke yi a zamanin Yesu. Maimakon tuba na gaskiya ko tawali'u, sai su ci gaba da al'amuran duniya na yau da kullun kuma suna riƙe da munanan halaye na kwaɗayi, son kai, girman kai, da zalunci.

            Irin azumin da ke faranta wa Allah rai, a bangare guda kuma, yana samuwa ne ta wurin manufofi da halaye daban:

            "Wato ku kwance sarƙoƙin mugunta, ku kwance masu karkiya, ku 'yantar da waɗanda aka zalunta, ku kakkarye kowace karkiya" (aya ta 6)

            Nassoshi da gogewa sun tabbatar da cewa akwai kangi da yawa da ba za a iya kwancewa ba, damuwoyii da ba a iya magancewa ba, karkiya da ba ta karyu ba, da kuma wadanda ake zalunta waɗanda ba za su taɓa samun 'yanci ba har sai mutanen Allah - musamman shugabanninsu - sun yi biyayya da kiran Allah na yin azumi da addu'a na gaskiya.

            Ishaya ya ci gaba da bayyana halayen da suka dace ga mabukata da waɗanda aka zalunta:

            "Ku ci abincinku tare da mayunwata, ku kuma shigo da matalauta, marasa muhalli a cikin gidajenku. idan kuma kun ga wanda yaje tsirara, ku sa masa tufafi, kada kuma ku ɓoye fuskarku ga ‘yanuwanku" (aya ta 7)

            Dole ne a haɗa azumi da sadaukarwa ta zahiri a cikin mu'amalarmu da waɗanda ke kewaye da mu - musamman waɗanda ke buƙatar taimakonmu na kayayyaki ko na kuɗi.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Yesu. Zan yi biyayya da kiran Allah na yin azumi da addu'a ta hanyar da Allah yake so ya kwance ƙangi, ya kawar da damuwoyi, ya 'yantar da waɗanda aka zalunta, ya kuma karya karkiya. Ina furta cewa Shaiɗan ba shi da wuri a cikina, ba shi da iko a kaina, babu wani abu da ke tsakanina da shi. Jinin Yesu ya biya komai! Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Ikon Azumi has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-054-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani