Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Sake faɗi!

            Sake faɗi!

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *First Published: 2008

            *Last Updated: May 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Makiya sau da yawa suna amfani da tsoro don hana mu yin shaida, suna fatan hana mu samun nasarar da muke da ita a cikin Almasihu. Ci gaba da furta Kalmar Allah shine mabuɗin da ke sakin ikon jinin kuma yana sanya ka har abada bayan ikon shaidan.

            Zan iya tunawa sosai lokacin da na fara bada irin wannan shaidar. Na yi tunani, a ina shaidan zai sake kawo mani hari. Na san mutanen da ba za su ba da shaida ba saboda suna tsoron abin da zai faru idan suka fada, amma hakan dabarar shaidan ce kawai. Ka tuna, wannan ita ce hanyarsa ta hana ka yin abin da zai sa ka wuce inda zai kai gare ka. Ta wurin shaidar bakinka ne kawai za ka sami alfanun jinin.

            Lokaci na farko da za ka faɗa, komai zai iya barkacewa. To, mu yabi Ubangiji! Ka sake faɗi. Littafi Mai Tsarki ya ce:

            "Sai mu tsaya a kan abin da muka bayyana yarda a gare shi" (Ibraniyawa 4:14)

            Sannan, lokacin da komai ya lalace, Nassi ya ce:

            "Sai mu tsaya da karfi a kan bayyana yarda ga begen nan namu" (Ibraniyawa 10:23)

            Ka ci gaba da faɗi. Bai dogara ga yadda muke ji ba. Bai dogara ga yanayinmu ko alamomin chuta na jikinmu ba. Gaskiya ce ta har abada kamar Maganar Allah.

            Maganarka tabbatacciya ce, ya Ubangiji. A kafe take a Sama (duba Zabura 119:89). Shaiɗan ba shi da wuri a cikinmu, ba shi da iko a kanmu, kuma babu wani abu da ke tsakaninmu da shi.

            *Prayer Response

            Na gode maka, ya Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furta cewa Shaiɗan ba shi da wuri a cikina, ba shi da iko a kaina, babu wani abu tsakanina da shi. Jinin Yesu ya biya komai! Na yi kudurin ci gaba da maimaita wannan. Amin.

            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Sake faɗi! has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-051-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani