Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Gafarta Wa Waɗansu

            Gafarta Wa Waɗansu

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Hanya guda da Masu Bi ke ba wa Shaiɗan dama a rayuwarsu ita ce ta wurin rashin gafartawa wasu. Yesu ya koya mana cewa Allah yana gafarta mana daidai gwargwadon yadda mu ke gafartawa wasu. Ya ce:

            “Domin in kun yafe wa mutane laifofinsu, Ubanku na sama ma zai yafe muku. In kuwa ba ku yafe wa mutane laifofinsu ba, Ubanku ma ba zai yafe muku laifofinku ba” (Matta 6:14–15)

            Ba mu da haƙƙi ko damar mu nemi gafara daga wurin Allah fiye da yadda muke gafarta wa wasu. Idan akwai wani mutum wanda ba mu gafarta masa ba, gwargwadon haka, ba za mu sami gafara daga wurin Allah ba. Wannan yana nufin inda muke da rashin gafartawa a rayuwarmu, wannan wurin ne Shaiɗan har yanzu ke da damar mallaka. Ba za mu iya fitar da shi ba sai mun gafarta wa duk wanda ya kamata a gafarta masa.

            Fansa na tafiya tare da gafarar zunubai. Idan an gafarta mana duk zunubanmu, to, muna da cikakkun haƙƙin fansa. Shaiɗan ba shi da wani haƙƙi na bisa doka da ya rage a kanmu. Amma idan akwai wani ɓangare a rayuwarmu inda zunubi ke mallaka,to, Shaiɗan har yanzu yana da haƙƙi na bisa doka a wannan ɓangaren. Ko mun tara duk masu wa’azi na duniya su yi mana wa’azi, sa’annan suyi addu’a a kan mu, ba za mu kawar da shaiɗan ba, domin ya san yana da haƙƙi na bisa doka. Kada mu manta da cewa shaiɗan gwani ne na doka. Shi ma ya san haka. Amma duk da haka, Maganar Allah tana ba mu cikakkiyar gafarar zunubi gaba ɗaya. Yana da muhimmanci mu riƙe wannan cikakkiyar gafarar, ka da mu bar wani laifin da ba mu gafarta ba.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode maka domin jinin Yesu. Ina roƙon Allah ya gafarta mani duk zunubai na, kuma ina gafarta wa duk wanda ya kamata in gafarta masa (faɗi sunaye ). Bayan yin haka, ina furta cewa Shaidan ba shi da dama a kai na, ba shi da iko a kaina, ba bu wani abin zargi da ya rage a kaina. Duk an daidaita komai da jinin Yesu! Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Gafarta Wa Waɗansu has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-050-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani