Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Sabuntawa Ta Wurin Ruhu Mai Tsarki

            Sabuntawa Ta Wurin Ruhu Mai Tsarki

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Hanyar ceto ta haɗa da sabuntawa. A cikin Titus 3:5, mun karanta:

            “Ya [Allah] cece mu, ba don wani aikin adalci da muka yi ba, a’a, sai dai domin jinƙan nan nasa, albakacin wankan nan na sake haihuwa da kuma sabuntawar nan ta Ruhu Mai Tsarki”

            Bangare na ƙarshe da Bulus ya ambata a cikin wannan ayar shi ne sabuntawa. Dole mu zama sababbin halitta. Bulus ya ce:

            “Saboda haka, duk wanda ya ke na Almasihu, sabuwar halitta ne: tsohon al’amari duk ya shuɗe, ga shi, kome ya zama sabo!” (2 Koranthiyawa 5:17)

            Kalmar nan “halitta” tana da muhimmanci, domin mahalicci guda ne— wato Allah. Mutum yana iya ƙerawa, gyarawa, ko samar da abu, amma mutum ba zai iya halitta ba. Zukatanmu da dukkan abubuwan da ke cikinmu sun ƙazantu kuma sun lalace ta wurin aikin zunubi har duk wani gyara ko maho ba zai yi ba. Sai sabuwar halitta kaɗai.

            A cikin Tsohon Alkawari, bayan da Dauda ya faɗa cikin zina, ya yi kisa, kuma a ƙarshe ya fuskanci mummunan halin zuciyarsa, sai ya yi kuka mai raɗaɗi zuwa ga Allah, “Ka halitta tsarkakakkiyar zuciya a cikina, ya Allah” (Zabura 51:10). Ya san cewa halittar nan dole ta fito daga wuri Allah; ba za ta iya faruwa ba ta hanyar duk wani tsari na ɗan Adam.

            A cikin Littafin Titus sura 3 aya ta 5, mun ga bangarori uku na tsarin samun ceto:

            1. Wanka, ko tsarkakewa;
            2. Sake haihuwa, ko sabuwar haihuwa; da,
            3. Sabuntawa, ko sabuwar halitta.

            Allah yana yin abin da mutum ba zai iya yi ba gaba ɗaya. Duk wannan ta wurin jinƙan Allah ne, ba adalcinsa ba. Ba bisa ga ayyukan adalcinmu ba—waɗannan ba za su cim ma komai ba. Ceto dole ya fito daga jinƙai na Allah mai iko duka.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode domin jinin Yesu da aikin Ruhunka Mai Tsarki. Ina furta cewa Ruhu Mai Tsarki yana sabunta ni. Ni sabon halitta ne, ba ta wurin ayyukan adalci na ba, amma ta wurin jinƙan Allah mai iko a kaina. Jikina haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda aka fansa, aka tsarkake da jinin Yesu. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Sabuntawa Ta Wurin Ruhu Mai Tsarki has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-049-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani