Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Wankewa da Sabuntawa

            Wankewa da Sabuntawa

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Shirin ceto ya ƙunshi wankewa da sabuntawa.

            “Ya cece mu, ba ta wurin ayyukan adalci da muka yi ba, amma bisa ga jinƙansa, ta wurin wankan maya haihuwa da sabuntawa ta Ruhu Mai Tsarki” (Titus 3:5)

            Bari mu dubi waɗannan ra'ayoyi a taƙaice, mu fara da wankewa, ko tsarkakewa. Zunubi yana ƙazantarwa. Mu ƙazantattu ne a ruhu, kuma muna buƙatar tsarkakewa. Jinin Ubangiji Yesu Kristi ne kaɗai zai iya tsarkake mai zunubi daga dukan zunubi. Ta yaya za mu iya samun wannan tsarkakewar?

            “Idan muka faɗi zunuban mu, Shi mai alkawari ne mai adalci kuma da za ya gafarta mana zunubanmu kuma ya tsarkake mu daga dukan rashin adalci” (1 Yohanna 1:9)

            Allah ba gafarta mana abubuwan da muka taɓa yi kaɗai ya ke yi ba, Yana kuma tsarkake mu daga dukan ƙazanta ta zunubi. A cikin wannan sura, Yohanna ya ce jinin Yesu, Ɗan Allah, ne yake tsarkake mu (dubi aya ta 7).

            Mataki na biyu na wannan shirin shi ne Sabuntawa, ko sake haihuwa. Yesu ya ce wa Nikodimus:

            “Hakika, hakika ina gaya maka, idan ba a haifi mutum daga bisa ba, ba shi da iko ya ga mulkin Allah” (Yohanna 3:3)

            Wannan haihuwa ce ta ruhaniya da Allah ke aiwatarwa daga sama. A gaba kaɗan, Yesu ya ce:

            “Abin da aka haifa daga jiki, jiki ne; abin da aka haifa daga Ruhu, ruhu ne” (Yohanna 3:6)

            Sa'ad da uwayen mu suka haife mu, haifuwa ce ta jiki da halanyen mu na mutuntaka. Wannan ba irin haifuwar da ke kawo ceto ba ce. Dole ne mu karɓi sabuwar rayuwa gaba ɗaya da Ruhun Allah ke aiwatarwa a cikin zukatan mu daga sama. Wannan ita ce sabuntawa, ko kuma sake haifuwa.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode domin jinin Yesu da aikin Ruhunka Mai Tsarki. Ina furta cewa Ubangiji Yesu Kristi yana tsarkake ni daga dukan zunubi da jininsa, kuma ina karɓar sabuntawa da sake haifuwa—sabuwar rayuwa gaba ɗaya da aka aiwatar a cikina ta wurin Ruhun Allah. Jikina haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda aka fansa, aka tsarkake, da jinin Yesu. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Wankewa da Sabuntawa has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-048-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani