Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Sauraron Muryar Allah

            Sauraron Muryar Allah

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Makomar mu, na alheri ko na mugunta, ya danganta ne ga muryar da muka zaɓa mu saurara. Sauraron muryar Ubangiji da yin biyayya ga abin da ya ce zai kawo albarka. Yin watsi da muryar Ubangiji zai kawo la'anoni da yawa. Ba shi yiwuwa a yi ma Allah biyayya ba tare da fara jin muryarsa ba, domin muryarsa ce ke gaya mana abin da yake buƙata daga gare mu.

            Yawancin waɗanda ke kiran kansu Krista ba sa maida hankali ga sauraren muryar Allah. Muna iya ci gaba da ayyukan mu na addini, amma abubuwa ne waɗanda mu ka saba yi kawai—tsare tsaren da muka sa wa kanmu wanɗanda muna yi ne kawai ba don mun ji muryar Ubangiji ba. A kowane zamani, Allah yana buƙatar mutanensa su saurari muryar sa.

            A cikin Irmiya 7, Allah ya bayyana ainihin abin da yake buƙata daga Isra'ila lokacin da ya fanshe su daga Ƙasar Masar. Abu na farko da yake da shi a zuciya ba shine kiyaye Doka don miƙa haɗayu ba ne, amma sauraron muryar sa. Muryar sa ce za ta jagorance su su kiyaye Doka kuma su ba da haɗayun da ake buƙata. Kiyaye abin da Doka ta ce ba shi da amfani idan ba su yi haka ba sakamakon jin muryar Ubangiji. Babban abin da Allah yake buƙata shi ne mu saurari muryarsa.

            “A ranar da na fito da kakanninku daga ƙasar Masar, ban yi magana da su, ko na umarce su, akan hadayun ƙonawa ko na sadaka ba. Amma wannan ne abin da na umurce su, cewa, ‘Ku yi biyayya ga muryata, kuma ni zan zama Allahnku, kuma ku za ku zama mutanena.’” (Irmiya 7:22–23)

            Buƙata mafi sauƙi ita ce, “Ku yi biyayya da muryata, ni kuma zan zama Allahnku.” Wannan shi ne yadda aka taƙaita shi a sauƙaƙe.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode da jinin Yesu da aikin Ruhunka Mai Tsarki. Ina furta cewa zan saurari muryar Ubangiji kuma in yi biyayya da abin da ya ce. Ina furta gaskiyarsa a gare ni: “Ku yi biyayya da muryata, ni kuma zan zama Allahnku.” Jikina haikali ne na Ruhu Mai Tsarki, wanda aka fansa, aka tsarkake, da jinin Yesu. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Sauraron Muryar Allah has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-046-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani