Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Tsarki Ta Wurin Bangaskiya

            Tsarki Ta Wurin Bangaskiya

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Za mu gane cewa ana samun farkawa sa’ad da mutanen Allah suka fi sha’awar zama masu tsarki fiye da samun warkarwa. Abubuwan da mu ka fi ɗauka mafi muhimmanci ba daidai ba ne. Idan zan shirya taron warkarwa, mutane za su turaro da yawa, amma idan zan koyar da batun tsarki, yawan masu halarta zai ragu. A gaskiya, tsarki ya fi warkarwa muhimmanci ƙwarai. Warkarwa na ɗan lokaci ne, kuma zai taimaka maka ne kawai a wannan rayuwar. Mun gode wa Allah da hakan. Amma tsarki na har abada ne; zai kasance tare da kai har abada a sama. Dole ne wani abu ya faru ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki don ya sauya yadda muke darajanta abubuwa.

            “To, yanzu, ’yan’uwa, na danƙa ku ga Ubangiji, maganar alherinsa kuma ta kiyaye ku, wadda ita take da ikon inganta ku, kuma ta ba ku gādo tare da dukan tsarkaka.” (Ayyukan Manzanni 20:32)

            Gādon nan na waɗanda aka tsarkake ne. Wannan ayar tana cewa Kalmar Allah na iya shigar da kai cikin wannan gādon. Amma ta yaya ake samun tsarkakewa a ƙarƙashin hanyar Allah mafi kyau, wato sabon alkawari? Yesu ne ya aiki Shawulu na Tarsus lokacin da ya fara bayyana kansa gare shi (wanda daga baya ya zama Bulus). Ya ce:

            “Zan tsirar da kai daga jama’ar nan, da kuma Al’ummai, waɗanda zan aike a ka gare su, domin ka buɗe ma su ido, su juyo daga duhu zuwa haske, daga mulkin Shaiɗan zuwa wurin Allah, domin su sami gafarar zunubai, da gādo tare da dukan tsarkaka saboda sun gaskata da Ni.” (Ayyukan Manzanni 26:17–18)

            Za a iya tsarkake mu ta wurin kiyaye dukan dokokin Tsohon Alkawari—idan muka kiyaye su gaba ɗaya a kowane lokaci. Amma, wannan abu ne da ba zai yiwu ga mutane masu zunubi ba. Hanyar da ta dace kuwa daban ce kwata-kwata—ba ta wurin kiyaye dokoki ba, amma ta wurin bangaskiya cikin Yesu.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta bangaskiyata a cikin Yesu Kristi, da tabbacin cewa ta wurin jinin Yesu, an tsarkake ni, an mai da ni mai tsarki, an keɓe ni domin Allah. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Tsarki Ta Wurin Bangaskiya has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-042-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani