Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            An Saye Mu Gaba ɗaya

            An Saye Mu Gaba ɗaya

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A cikin Romawa, mun karanta game da masarautu biyu da dokokinsu na aiki waɗanda suka saɓa wa juna. Shari’ar shaiɗan ita ce shari’ar zunubi da mutuwa; Shari’ar Mulkin Allah ita ce shari’ar Ruhu na rai cikin Kristi Yesu.

            “Gama shari’ar Ruhu na rai cikin Kristi Yesu ta ‘yantar da ni daga shari’ar zunubi da ta mutuwa” (Romawa 8:2)

            Ba mu cikin mulkin shaiɗan, ba mu kuma ƙarƙashin shari’ar shaiɗan. Mulkinsa bai shafe mu ba domin muna cikin wata masarauta. An ɗauke mu gaba ɗaya, an kai mu cikin Mulkin Allah—ruhu, rai, da jiki. Kuma an sami wannan fansar ne ta wurin jinin Yesu—an tsarkake mu, an keɓe mu domin Allah, ta wurin jinin Yesu.

            Yanzu, bari mu dubi yadda abubuwan suka danganci jikin Mai Bi. Ta wurin ɗanɗano na zan iya cewa a nan ne ainihin inda abin ke fara aiki, idan muka kawo shi ga jikkunan mu. Yi la'akari da wannan:

            “Ko ba ku sani ba jikinku haikali ne na Ruhu Mai Tsarki wanda ke cikin ku, wanda kuka karɓa daga wurin Allah? Ku kuwa ba na kanku ba ne; Gama an saye ku da tamani, saboda haka ku ɗaukaka Allah cikin jikin ku da ruhun ku, waɗanda na Allah ne.” (1 Korinthiyawa 6:19-20)

            Kalmomin “saye da tamani” suna mayar da mu zuwa jigon fansa. An sawo mu da jinin Yesu daga hannun shaiɗan. Ɓangarori na rayuwar mu nawa ne aka saya? Ruhun mu ne kawai? A’a, ruhun mu da jikkunan mu duka na Allah ne domin Yesu ya biya fansar mu gaba ɗaya da jinin Sa.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an sayo ni gaba ɗaya daga mulkin shaiɗan kuma an kawo ni cikin mulkin Allah. Ruhuna da jikina na Allah ne, domin Yesu ya biya fansar gaba ɗaya da jininsa mai daraja. Ta wurin jinin Yesu, an tsarkake ni, na tsarkaka, an keɓe ni domin Allah. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how An Saye Mu Gaba ɗaya has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-039-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani