Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Ɗaukewa Gaba Ɗaya

            Ɗaukewa Gaba Ɗaya

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Kamar yadda adalci yake, ba a samun tsarkakewa ta wurin ƙoƙari ko ta addini ba, amma sai ta wurin bangaskiya cikin jinin Yesu kaɗai. Samun tsarkakewa shi ne a keɓe mutum domin Allah. Mu yanzu na Allah ne; muna ƙarƙashin ikon Allah kuma muna shirye domin Sa. Duk abin da ba na Allah ba, ba shi da ikon kusantar mu; jinin ne ke kawar da shi daga gare mu.

            “Kuna godewa Uba, wanda ya maishe mu mu isa samun rabo cikin gadon tsarkakan da suke a cikin haske. Ya tsamo mu daga mulkin duhu, ya maishe mu ga mulkin ƙaunataccen Ɗan Sa. (Kolosiyawa 1:12–13)

            Ta wurin bangaskiya cikin jinin Yesu, an tsame mu daga inda ikon Shaiɗan ya ke kuma an maishe mu cikin mulkin Allah. Kalmar nan"maishe mu" ["ɗaukewa" KJV]" na nufin "ɗaukewa daga wannan wuri zuwa wani wuri." A cikin Littafi Mai Tsarki, an yi amfani da kalmar domin ɗauka gaba ɗaya daga wani wuri zuwa wani. A cikin Tsohon Alkawari, akwai mutane biyu, Anuhu da Iliya, waɗanda aka ɗauka daga ƙasa zuwa sama. Dukan su sun tafi gaba ɗaya. Abinda Iliya ya bari a baya ita ce alkyabba kaɗai, amma jikin sa ya tafi.

            Kamar yadda na fahimci Littafi Mai Tsarki, wannan ma haka ya ke a gare mu. An ɗauke mu gaba ɗaya. Ba wai za a ɗauke mu ba; amma an riga an ɗauke mu gaba ɗaya— wato, ruhun mu, rai, da jiki. Ba mu cikin mulkin shaiɗan, ba mu kuma ƙarƙashin dokokin sa. Muna cikin mulkin Ɗan Allah kuma a ƙarƙashin dokokin Sa.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an tsarkake ni ta wurin bangaskiya cikin jinin Yesu, an ɗauke ni gaba ɗaya daga mulkin Iblis zuwa mulkin Ɗan Allah. Ta wurin jinin Yesu, an tsarkake ni, na tsarkaka, an keɓe ni domin Allah. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Ɗaukewa Gaba Ɗaya has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-038-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani