Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Girmama Jinin Yesu

            Girmama Jinin Yesu

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Idan muka dubi ikon tsarkakewa na jinin Yesu, za mu so mu binciki wata aya daga Ibraniyawa da ke magana game da wanda ya ridda—wato, mutumin da ya rabu da bangaskiyar Krista, bayan ya san ta, ya zama mai musun Ubangiji Yesu Kristi da gangan. Tana magana game da dukan abubuwa masu tsarki da ya ƙi kuma, a wata ma’anar, ya ƙazantar da su:

            “To mutumin da ya raina Ɗan Allah, ya kuma tozarta jinin nan na tabbatar alkawari, wanda aka tsarkake shi da shi, har ya wulaƙanta ruhun alheri, wane irin hukunci mafi tsanani kuke tsammani ya cancanta fiye da wancan ?’
            (Ibraniyawa 10:29)

            A bayyane yake a cikin wannan ayar cewa an tsarkake mu da jinin alkawari. Amma sai ga mutumin da aka tsarkake da jinin Sabon Alkawari ya juya baya. Bari mu dubi ma’anar tattake jinin Yesu a ƙarƙashin ƙafa. Wannan zancen yana da alaƙa da bikin Idin Ƙetarewa, inda aka shafa jinin a kan ginshiƙin ƙofa da madogaran ƙofofi, amma ba ga bakin kofa ba. Ba za mu taɓa nuna raini ga jinin Yesu ba.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta girmamawata ƙwarai ga jinin alkawari, wanda ta wurinsa aka tsarkake ni, na tsarkaka, aka keɓe ni domin Allah. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Girmama Jinin Yesu has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-037-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani