Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Kyakkyawar Shaida

            Kyakkyawar Shaida

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            'Mutane masu addini na ganin suna da tsarki idan sun nuna yadda suke da zunubi. Halin da ake da shi gaba ɗaya shine cewa za mu zama masu girman kai idan muka yi iƙirarin cewa mu masu adalci ne, za mu zama masu addini idan muka ci gaba da faɗin kasawar mu, rashin daidaiton mu, da kuma kurakuran da muka yi.

            A kowace ranar Lahadi da safe a Ikkilisiyar da na girma, mu na cewa, “A yafe mana, mu masu zunubi ne abin tausayi.” A koyaushe ina jin cewa ba na so in zama mai zunubi abin tausayi, amma idan na dubi sauran masu zunubin, zan yarda cewa dukan mu abin tausayi ne. Daga karshe sai na ce a raina, "Idan dai duk abin da addini zai iya sa ni shine in zama abin tausayi, to, zan iya zama mai zunubi ba tare da addini ba kuma ba tare da zama abin tausayi ba." Kuma abin da na zama ke nan har sai da na sadu da Ubangiji.

            Abin da ‘addini’ ya ci gaba da cewa shine, “Mu masu zunubi ne,abin tausayi; mun yi kuskure mun kauce daga hanyar Allah kamar ɓatattun tumaki; mun aikata abubuwan da bai kamata mu aikata ba, mun bar abubuwan da ya kamata mu yi.”

            Ba zan iya faɗin waɗannan kalmomi a yanzu ba; Zan zama munafuki. Ta yaya zan yi addu’a domin nasara bisa zunubi a safiyar Litinin idan na san cewa ran Lahadi mai zuwa zan ce na yi kuskure kuma na ɓace, cewa na yi abubuwan da bai kamata in yi ba kuma na bar abin da ya kamata in yi? Wannan zai ɓata ainihin bangaskiyata gaba ɗaya. Amma fa addu’ar na da kyau sosai, da kuma nuna ibada.

            Bari shaidar mu ta yi daidai da maganar Allah mu kuma gaskata ta: Ta wurin jinin Yesu, an baratad da ni, an mai da ni adali, kamar dai ban taɓa yin zunubi ba.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina yin shaida ta ta yi daidai da maganar Allah kuma ina furta cewa: Ta wurin jinin Yesu, an baratad da ni, an mai da ni adali, kamar dai ban taɓa yin zunubi ba. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Kyakkyawar Shaida has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-035-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani