Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Salama da Sakankancewa

            Salama da Sakankancewa

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A cikin littafin Ishaya, mun karanta game da wani sakamakon adalci a rayuwar Krista:

            “Aikin adalci kuma salama ne: abinda adalci kuma za ya jawo sai kwanciyar rai da sakankancewa har abada.” (Ishaya 32:17)

            An ba da abubuwa uku na adalci a cikin wannan ayar: salama, kwanciyar rai, da sakankancewa. Dukan su sun kasance ne daga fahimtar cewa an mai da mu masu adalci da adalcin Yesu Kristi.

            An bayyana wani sakamakon a cikin Romawa 14:17:

            “Gama mulkin Allah ba ci da sha ba ne, amma adalci ne da salama da farinciki cikin Ruhu Mai Tsarki.”

            Karatun jiya ya nuna mana cewa adalci na kawo ƙarfin zuciya; yau, mun ƙara da salama, kwanciyar rai, sakankancewa da kuma farin ciki. Duk waɗannan abubuwa ne na adalci. Idan ba mu sami adalcin Kristi ta wurin bangaskiya ba, to, za mu yi ta fama da kuma ƙoƙarin samun duk waɗannan halayen ba tare da mun cim ma su ba. Abin ban tausayi ne a ga Krista na ƙoƙarin zama masu farin ciki ko salama, ko ƙoƙarin samun kwanciyar hankali ko kuma sakankancewa. Wani ya gaya musu ya kamata su zama haka. Amma sanina ne cewa lokacin da suka sami tabbacin gafarar zunubi da adalci ta wurin bangaskiya, za su ga hakan kawai ya faru. Farin ciki zai cika ka ne kawai. Salama na zuwa ba tare da wani ƙoƙari ba. Za a sami sakankancewa. Karfin zuciya zai nuna kan shi. Tushen matsalar ita ce a sa mutane su gane cewa an mai da su adalai da adalcin Yesu Kristi.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an maishe ni adali da adalcinsa, kuma ina shiga ta wurin bangaskiya cikin salama, kwanciyar rai, sakankancewa, da kuma farincikin da wannan ganewar ke kawowa. Ta wurin jinin Yesu, an baratad da ni, an mai da ni adali, kamar dai ban taɓa yin zunubi ba. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Salama da Sakankancewa has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-034-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani