Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Baratarwa A Yalwace

            Baratarwa A Yalwace

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            “Bisa ga alherinsa an barata a yalwace ta wurin fansa da ke cikin Yesu Kristi: wanda Allah ya ayyana abin fansa ne ta wurin bangaskiya, bisa ga jininsa, domin a bayyana adalcinsa..” ( Romawa 3:24–25)

            Na yi farin ciki da aka haɗa kalmar “yalwace” a cikin wannan wurin. Matsalolin da masu addini ke da shi a koyaushe shine yin ƙoƙarin samun fansa ta ladan aiki amma ba su samu ba. Ba su taɓa gamsuwa kuma ba sa samun kwanciyar hankali saboda suna tunanin dole ne su ƙara yin wani abu kaɗan domin a mai da su adalai. Ba zai taɓa yiwuwa ba.

            An baratad da mu ne ta wurin bangaskiya cikin jinin Yesu. Bari mu dubi Romawa 4:4:

            “Yanzu ga wanda ya ke aiki [mai addini], ba a kan yi lasafin lada kamar na alheri ba, amma na bashi ne.”

            Mutane da yawa suna tunanin cewa idan sun yi rayuwa daidai kuma sun yi akin su yadda ya kamata, ya kamata Allah ya sa su zama adalai—wannan ne bashin da suke bin shi. Amma a zahiri, ba wanda ke bin Allah bashi. Lura da aya ta 5:

            “Amma ga wanda ba ya yi aiki ba, amma yana ba da gaskiya ga wanda yake baratar da marasa ibada, an lisafta bangaskiyarsa adalci ne.”

            Abu na farko da za mu yi shi ne mu daina ƙoƙarin mai da kanmu adalai. Daina ƙoƙarin zama adali. Ka dakatar da duk wannan. Abin da muke buƙatar yi shi ne gaskatawa kawai. Haka ya ke a sauwaƙe. In ba haka ba, ba za mu taɓa zama haka ba.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an baratad da ni a yalwace ta wurin alherinsa. Na gaskata ga wanda ya baratad da ni, kuma an lissafta bangaskiya ta a matsayin adalci. Ta wurin jinin Yesu, an baratad da ni, an mai da ni adali, kamar dai ban taɓa yin zunubi ba. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Baratarwa A Yalwace has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-032-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani