Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Ma'anar Baratarwa

            Ma'anar Baratarwa

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            “Balle fa yanzu, baratattu ne ta wurin jininsa, za mu tsira daga fushin Allah ta wurinsa.” (Romawa 5:9)

            Kalmar da aka fassara da "barata" na da ma'ana iri iri masu alaƙa da juna.

            Da farko, tana da ma'anar doka. Bisa ga ma'ana ta doka, tana nufin cewa an kuɓutar da mu, an yafe mana dukan laifofin mu. Muna gaban shari'a, amma an kuɓutar da mu. Wannan labari ne mai kyau sosai. Ka yi tunanin yadda mutumin da ake tuhuma da kisan kai zai ji idan ya gane cewa an kuɓutar da shi. Ka yi ƙoƙarin tunanin hakan. Mu ma ya kamata mu ji daɗin hakan.

            Na biyu, ba mu da laifi.

            Na uku, an ɗauke mu masu adalci.

            Mutane da yawa sun tsaya a nan. Amma ina tabbatar muku cewa cikakkiyar ma'anar kalmar ta fi haka. Mu ma an maishe mu masu adalci. Jinin Yesu ba wai kawai yana sa a ɗauke mu masu adalci ba ne, da gaske ya maishe mu masu adalcin.

            Daga nan, aka baratar da mu. Wannan na nufin kamar dai ban taɓa yin zunubi ba. An maishe mu masu adalci da adalcin Almasihu, wanda ba shi da wata mummunar rayuwa ko kuma wani laifi, wanda Shaiɗan ba zai iya zargarmu da shi ba. An maishe mu masu adalci da adalcin Yesu. Ta wurin adalcin Almasihu ne aka baratar da mu. Marasa laifi, babu wata matsala da rayuwar mu ta baya. An kawar da komai.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode maka domin jinin Yesu. Ina furta cewa ta wurin jininsa, an kuɓutar da ni, an maishe ni adali, kamar dai ba zan taɓa yin zunubi ba. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Ma'anar Baratarwa has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-030-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani