Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Duwatsu Masu Sulɓi

            Duwatsu Masu Sulɓi

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Gaskiya ce cewa mutumin da ya tuba daga zunuban sa, ya kuma karɓi ceto a cikin Almasihu ba ya na nufin cewa an canza dukan halayen sa nan take ba. Tabbas, an fara samun wani muhimmin canji, amma yana iya ɗaukar shekaru masu yawa kafin wannan canjin ya bayyana a kowane sashi na halayen sa.

            Lokacin da Dauda ya buƙaci duwatsu masu sulɓin da za su dace da majajjawar sa domin ya kashe Goliya, sai ya gangara zuwa cikin kwari — wuri na tawali’u. A can cikin kwarin ne ya sami irin duwatsun da yake buƙata. Me ya sa suka zama da sulɓi? Abubuwa biyu: na farko, ruwan da ke gudana a kansu; na biyu, ci gaba da gogayya da juna.

            Wannan ne misalin yadda halin Krista yake samuwa. Da fari, akwai wankewa da ruwa ta wurin Kalma (dubi Afisawa 5:26). Na biyu, yayin da muke “gogayya” da juna a cikin dangantaka, a hankali halayen mu na gyaruwa har sai sun yi suɓul. Mu ne “duwatsu masu rai” da ke buƙatar a ci gaba da gyarawa (dubi 1 Bitrus 2:5).

            Bari in ƙara da wani tsokaci cewa lokacin da Yesu yake buƙatar “duwatsu masu rai” domin majajjawar Sa, shi ma yana zuwa kwarin — wuri na tawali’u. A can, yana zaɓar duwatsu da aka gyara suka zama suɓul ta wurin Maganar Allah da kuma gogayyar zumunci na yau da kullum da sauran Masu Bi. Wannan ce alamar girma cikin ruhaniya wato, mu ƙaunaci ‘yan’uwa Masu Bi da gaske, ba kawai don yadda suke ba, amma domin matsayin su wurin Yesu, wanda ya zubar da jininsa mai tsarki domin kowannen su.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode domin jinin Yesu. Ina furta cewa na miƙa kai cikin tawali'u ga wankewa ta maganar Allah na kuma sadaukar da kaina domin ƙaunar 'yan'uwana Masu Bi cikin gaskiya. Jinin Yesu Kristi, Ɗan Allah, yana ci gaba da tsarkake ni daga kowane zunubi. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Duwatsu Masu Sulɓi has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-028-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani