Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Jinin “Yana Magana”

            Jinin “Yana Magana”

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Akwai wani ƙarin tanadi mai daraja da aka yi mana ta wurin jinin Yesu, wanda da yawa daga cikin Krista ba su sani ba. Ibraniyawa 12:22, 24 ta ce:

            "Amma ku [duk Masu Bi na gaskiya] kun zo ga Dutsen Sihiyona... zuwa ga jinin yayyafawa kuma, wanda yake faɗin mafificin jawabi bisa ga na Habila."

            A dutsen Sihiyona na sama, an yayyafa jinin Yesu a madadinmu a cikin Wuri Mafi Tsarki a gaban Allah. Almasihu ya shiga cikin wannan wuri a matsayin wanda ya riga mu, bayan ya karɓo fansarmu ta har abada ta wurin hadayarsa, ya kuma yayyafa shaidar wannan fansa a gaban Allah Uba Mai Iko Duka.

            Ya kamata mu lura da bambanci mai muhimmanci a nan. A farkon tarihi, Kayinu, ɗan fari na Adamu da Hauwa'u, ya kashe ɗan'uwansa, Habila. Kayinu ya yi ƙoƙarin musun abin da ya yi, amma Ubangiji ya kalubalance shi ya ce, "Ba za ka iya ɓoye laifinka ba, domin jinin ɗan'uwanka da ka zubar a ƙasa yana kuka zuwa gare Ni don ramako." (dubi Farawa 4:1–15). A bambancin haka, jinin Yesu da aka yayyafa a sama ba ya kuka don ramako amma domin jinƙai ne. Jinin yana ci gaba da roƙo a gaban Allah domin jinƙansa.

            Da zarar mun ba da shaida kan ikon jinin Yesu da kanmu, ba sai mun maimaita waɗannan kalmomi a kowane minti ba, domin jinin Yesu yana magana koyaushe a madadinmu a gaban Allah. Duk lokacin da muka shiga cikin wahala, jaraba, tsoro, ko damuwa, ya kamata mu tuna wa kan mu, Jinin Yesu yana magana a gaban Allah a madadina a wannan lokacin.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode domin jinin Yesu. Ina furta cewa jininsa yana magana domin jinƙai a gaban Allah a madadi na a yanzu. Jinin Yesu Kristi, Ɗan Allah, yana ci gaba da tsarkake ni daga dukan zunubi. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Jinin “Yana Magana” has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-027-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani