Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Cika Sharuɗɗan

            Cika Sharuɗɗan

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Bari mu ƙara duba magana nan game da jinin da ke cikin

            1 Yohanna 1:7:

            “Amma idan muna tafiya cikin haske kamar yadda shi [Yesu] yake cikin haske, muna da zumunta da juna, kuma jinin Yesu Kristi Ɗansa yana tsarkake mu daga dukan zunubi.”

            Mun riga mun ga yadda waɗannan abubuwa uku suke da alaƙa da juna cikin maganar Allah: tafiya cikin haske, zumunta da juna, da tsarkakewar jini. Yawancin mutane suna neman tsarkakewa da kariyar da ke cikin jinin amma ba su cika sharuɗɗan da za su ba su damar samun hakan ba. Tsarkakewa ta wurin jinin Yesu Kristi sakamako ne da ke biyo bayan wannan sharadi “idan” - wannan magana ce ta sharaɗi, wadda ta ke rataya a kan cikawar mu - idan muna tafiya cikin haske kamar yadda ya ke cikin haske. Daga nan, sakamako biyu za su biyo baya - ba ɗaya ba, amma biyu. Tsarkakewar Jini shine sakamako na biyu; sakamakon farko shi ne cewa muna zumunta da juna.

            Ya zama kenan, idan ba ma zumunta da junanmu, wannan na nuna cewa ba cikin haske muke tafiya ba. Idan ba mu tafiya cikin haske, ya zama kenan ba za mu iya neman samun tsarkakewar jinin Yesu ba. Saboda haka, a ƙarshe dai za mu iya cewa: idan mun bar zumunta da juna, mun fita daga haske. Idan mun fita daga hasken, jinin ba ya tsarkake mu. Jinin Yesu yana tsarkakewa ne a cikin haske kaɗai. Wannan yana ɗaya daga cikin muhimman ƙa'idodin da za mu iya fahimta.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta niyya ta da dukan zuciya ta na yin tafiya a cikin haske, kamar yadda Yesu yake cikin haske, kuma in shiga cikin zumunta da tsarkakewa daga zunubi. Jinin Yesu Kristi, Ɗan Allah, yana tsarkake ni a kullum daga dukan zunubi. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Cika Sharuɗɗan has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-024-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani