Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Tsarkakewa Nan Take

            Tsarkakewa Nan Take

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Shaida ta bisa ga kalmar da ke sama za ta kasance, “Yayin da nake tafiya cikin haske, jinin Yesu yana tsarkake ni, a yanzu kuma da koyaushe, daga dukan zunubi.” Na ce yana "tsarkake ni yanzu" domin wannan ya sa ta zama magana mai faruwa yanzu, ba kawai magana ta gaba ɗaya ba ce . A wuri na abinda ke faruwa ne yanzu yanzu, amma kuma yana ci gaba - har abada a nan gaba yayin da na ke ci gaba da tafiya cikin haske.

            Harshen Swahili na Gabashin Afirka na da lokaci na musamman mai bayyana abubuwan da suke cikakku kuma na dindindin. A cikin wannan sananniyar waƙar, “Jinin Yesu Yana Tsarkake Mu Daga Dukan Zunubai,” suna rairawa, “Jinin Yesu yana tsarkake mu sarai kuma gaba ɗaya.” Waɗannan kalmomin waƙar sun manne mani cikin zuciya saboda sun faɗi hakan daidai. Don haka, ka ɗauki wannan furucin a matsayin abinda ke ci gaba kuma cikkake.

            Akwai kyakkyawan sharhi a kan wannan gaskiyar a cikin Zabura ta 51, wadda ita ce zabura ta tuba wadda da Dauda ya rubuta bayan an same shi da laifin zina da kisan kai. Tana ɗaya daga cikin zabura mafi kyau - zaburar da ya kamata kowannen mu ya riƙa karantawa lokaci zuwa lokaci, mu mai da ita ta zama addu'ar mu. Na yarda da maida addu’o’in Zabura su zama addu'a ta; Ba kawai ina karanta su ba, amma ina karanta su a matsayin addu'a ta.

            “Ka tsarkake ni da hyssop, zan kuwa tsarkaka, ka wanke ni, zan kuwa fi snow fari.” (Zabura 51:7)

            Za ka lura cewa Dauda ya gabatar da hyssop. Ma'anar ita ce, hyssop shine abin da ke kawo jinin zuwa wurin da na ke. Wannan hangen annabci ne mai kyau wanda ya nuna tsarkakewa da jinin Yesu.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa Jinin Yesu yana tsarkake ni, a yanzu kuma da koyaushe, daga dukan zunubi. Jinin Yesu Kristi, Ɗan Allah, yana ci gaba da tsarkake ni kullum daga dukan zunubi. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Tsarkakewa Nan Take has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-023-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani