Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Tsari Mai Ci gaba

            Tsari Mai Ci gaba

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Ɗaya daga cikin tanadi na jinin Yesu mai daraja shine tsarkakewa.

            “Amma idan muna tafiya cikin haske kamar yadda shi [Yesu] yake cikin haske, muna zumunta da juna, kuma jinin Yesu Kristi Ɗansa yana tsarkake mu daga dukan zunubi.” (1 Yoh. 1:7)

            A cikin wannan ayar, akwai kalmomi guda uku na aikatau da ke nuna abubuwan da ake ci gaba da yi a yanzu: tafiya, zumunci, da tsarkakewa. Dole ne mu lura da hakan. Idan muka ci gaba da tafiya cikin haske, za mu ci gaba da tarayya da juna, kuma jinin Yesu za ya ci gaba da tsarkake mu.

            Yana da mahimmanci a ga cewa akwai sharadi a nan. Idan muka ci gaba da yin tafiya cikin hasken Maganar Allah ta wajen yin biyayya da abin da ta ce, sakamakon farko shi ne muna cuɗanya da juna. Idan ba mu tafiya cikin haske, to, ba za mu yi zumunta ba. Idan kuma ba mu da zumunta, ba ma tafiya cikin hasken. Amma, idan muna tafiya cikin hasken kuma mu na da zumunta, to, jinin Yesu yana tsarkake mu a koyaushe.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa ina ci gaba da tafiya cikin haske, ina zumunta da sauran Masu Bi, kuma ina samun tsarkakewa daga zunubi. Jinin Yesu Kristi, Ɗan Allah, yana tsarkake ni kullum daga dukan zunubi. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Tsari Mai Ci gaba has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-022-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani