Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Yin Shaida Da Kanka

            Yin Shaida Da Kanka

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            “Ta gare shi ne [Kristi] muka sami fansa albakacin jininsa, wato yafewar laifofin mu, bisa ga yalwar alherin Allah.”
            (Afisawa 1:7)

            Duban wannan ayar a cikin maganar Allah game da jinin Yesu, zan nuna maka yadda za ka yi amfani da ita ga yanayin rayuwar ka da buƙatun ka ta wurin yin amfani da hyssop na shaidar ka.

            Wannan ayar tana gaya mana abubuwa biyu da muke da su ta wurin jinin Yesu lokacin da muka karɓi Kristi. Ka tuna, idan ba ka cikin Kristi, ba za ta amfane ka ba. A lokacin Idin Ƙetarewa na farko a Masar, jinin bai kāre waɗanda ba sa cikin gidajen su ba. A cikin gidajen su ne kawai aka kāre Isra’ilawa, kuma cikin Kristi ne kaɗai za mu sami fansa da gafarar zunubai.

            Na san ayar da ke sama a cikin kaina. Idan na tsaya kife a kusurwar ɗaki mai duhu a cikin dare mai duhu, zan iya faɗin wannan ayar ba tare da wata matsala ba. Ina rayuwa da wannan ayar. Ina riƙe da hyssop dina a hannu na. Gaskiya, babu wasu ‘yan kwanakin da za su wuce da ban yi amfani da wannan hyssop a rayuwata ba. Na gano da cewa tana yin aikin.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina shafa shi da hyssop na shaida ta, ina shaida cewa ta wurin jininsa, na sami fansa da gafarar zunubai. Ta wurin jinin Yesu, an gafarta mani dukan zunubai na. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Yin Shaida Da Kanka has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-021-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani