Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Shaida Zunubin Mu

            Shaida Zunubin Mu

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A cikin Zabura 32, Sarki Dauda ya rubuta daga abin da ya faru da shi:

            “Sa’ad da na yi shiru, Kasusuwa na sun bushe saboda nishi na dukan yini, Gama dare da rana hannun ka ya yi nauyi a kaina, Ƙarfi na ya ƙare sarai kamar a zafin rani. Sa'an nan na shaida maka zunubina, Ban kuwa ɓoye mugunta ta ba, Na ce, ‘Zan faɗa wa Ubangiji laifofina,’—kai kuma ka gafarta mini zunubina. (ayoyi 3-5)

            Na gaskata cewa sa'ad da Dauda ya rubuta wannan, ya na tune da batun Barsheba, matar Uriya Bahitte. Wannan mummunan yanayi ne da Dauda ya yi zina, sannan ya yi kisa don ya ɓoye zinarsa. Babu shakka Dauda ya kasance kamar yawancin mu. Ya daɗe yana ƙi ya fuskanci gaskiyar zunubinsa. Ya yi ƙoƙari ya yi watsi da shi.

            A cikin ayoyi na gaba, Dauda ya nuna yadda za mu yi:

            “Domin wannan kowane mai tsoron Allah shi yi addu’a gare ka, lokacin da ka ke samuwa, Hakika, sa’ad da ruwaye masu zurfi suka yi rigyawa, ba za su kai gare shi ba, Kai ne mafaka ta, za ka tsare ni daga wahala, Ka kewaye ni da waƙoƙi na ceto.”
            (ayoyi 6-7)

            Ba a makara wurin furta zunuban mu ga Allah da neman mafaka a cikin cetonsa. Zai kuɓutar da mu da ga zunuban mu idan za mu shaida su kuma mu tuba.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa domin na shaida kowane zunubi da na yi ƙoƙari in ɓoye, Ka gafarta laifin zunubina. Ka kiyaye ni daga wahala, Ka kewaye ni da ceto. Ta wurin jinin Yesu, an gafarta mani dukan zunubai na. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Shaida Zunubin Mu has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-020-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani