Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Sabon Shafin Rayuwa

            Sabon Shafin Rayuwa

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Daya daga cikin abubuwan ban al'ajabi na halayen Allah shi ne idan ya gafarta, ya na gafartawa gaba daya. Littafin Mikah ya faɗi wannan gaskiyar da kyau:

            “Akwai wani Allah kamarka, mai yafe mugunta, Mai kawar da laifin ringin gādonsa? Ba ya riƙon fushi har abada, gama shi Mai alheri ne. Zai sake jin juyayin mu, Ya tattake zunuban mu a ƙarƙashin ƙafafun sa. Za ka jefar da zunuban mu a cikin zurfin teku. (Mikah 7:18–19)

            Ashe wannan ba abu mai kyau ba ne? Duk wani abu marar kyau da muka taɓa yi - duk abin da zai sa ka ga laifin kan ka, duk wani zargi da magabci zai iya yi mana - Allah na tattaka shi ƙarƙashin ƙafafun sa, sa'an nan ya jefa shi cikin zurfin teku.

            Wani ya ce, sa'ad da Allah ya jefa zunuban ka a cikin teku, zai sa wata sanarwa da ke cewa, “BABU KAMUN KIFI A NAN!” Kada ka taɓa ƙoƙarin komawa ka tayar da wani abu da Allah ya binne. Idan Allah ya gafarta maka, an gafarta maka. Babu ƙarin tambayoyi. Gafarar Allah ta gaba ɗaya ce. A cikin Ishaya, Allah ya yi magana da mutanen sa:

            “Ni, I , Ni ne na shafe laifofin ka sabili da kaina; ba ni kuwa ƙara tuna da zunuban ka ba.” (Ishaya 43:25)

            Lokacin da Allah ya gafarta mana, ya na shafe dukan zunuban mu; an tsarkake rayuwar mu. Allah ba mai mantuwa ba ne, amma yana da ikon zaɓen ya manta. Kuma idan ya gafarta to, ya manta!

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa ka gafarta ma ni sarai, Ka shafe dukan zunubai na. Ka manta da su, ni ma zan manta da su. Ta wurin jinin Yesu, an gafarta ma ni dukan zunubai na. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Sabon Shafin Rayuwa has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-018-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani