Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Daidaita Hujjoji Duka

            Daidaita Hujjoji Duka

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Idan an gafarta mana dukan zunuban mu, muna da cikakkun albarku na fansa. Amma idan akwai wani zunubi a rayuwar mu da ba mu furta ba - kuma ba a gafarta mana ba - ba mu da cikakkun albarku na fansa a wannan wurin. Har yanzu Shaiɗan na da mariƙa a wannan wurin. Na tabbatar da hakan sau da yawa a cikin hidimar ‘yantarwa. Idan Shaidan yana da wata mariƙa, to, ba zai ƙyale ba. Za ka iya yin ihu a fuskarsa ko kuma ka yi azumi na mako ɗaya, amma ba za ka taɓa canza yanayin ba domin Shaidan ya san yana da wata mariƙa wadda har yanzu ba a warware ta ba.

            Wata hanya mafi yawa da Masu Bi ke ba Shaidan dama a rayuwarsu ita ce ta rashin gafartawa wasu. Yesu ya koya mana cewa Allah yana gafarta mana kamar yadda muke gafarta wa wasu. Za mu yi addu'a:

            “Ka gafarta mana laifofinmu, kamar yadda muke gafarta wa waɗanda suke yi mana laifi” (Matta 6:12)

            Ba mu cancanci mu nemi gafarar Allah fiye da yadda mu ke gafarta wa waɗansu ba (dubi aya ta 14-15). Don haka, idan akwai mutanen da ba mu gafarta ma su ba, a daidai haka, Allah ma ba zai gafarta mana ba. Wato, duk wani wurin da ba mu gafarta a rayuwar mu ba, wannan wurin ne da har yanzu Shaidan ya ke riƙewa. Ka yi duk abin da za ka yi; ba za ka taɓa iya kawar da shi ba har sai ka gafarta wa wanda ka ke buƙatar gafartawa.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an gafarta ma ni sarai, saboda na furta dukan zunubai na, yanzu kuma na gafarta wa waɗanda suka cuce ni (ambaci sunaye na musamman). Ta wurin jinin Yesu, an gafarta ma ni dukan zunubai na. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Daidaita Hujjoji Duka has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-016-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani