Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            An Saya da Tamani

            An Saya da Tamani

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Kalmar nan ta fansa na nufin "a sake saya" Mu bayi ne a da, waɗanda aka sa a fili ana sayarwa a kasuwar bayi ta Shaiɗan. Manzo Bulus ya ce: “Ni mai halin mutuntaka ne, an sayar da ni a ƙarƙashin zunubi” (Romawa 7:14). A al’adun Romawa na zamaninsa, sayar da mutum a matsayin bawa shi ne a sayar da shi a ƙarƙashin Mashi. Zai tsaya a kan wani shinge da Mashi a miƙe bisa kansa. Da ka gan shi a tsaye haka, ka san cewa ana sayar da shi ne a matsayin bawa.

            Bulus yana cewa a cikin wannan magana, “Zunubi na shine Mashin da yake bisa kaina, wanda ya sa aka sayar da ni bawa a kasuwar bayi.” Haka kuma a wurin mu ma muke —dukan mu, tare da Bulus a matsayin bayi saboda zunuban mu.

            Amma wata rana, Yesu ya shiga kasuwar ya ce, “Zan saye su.” Menene farashin? Jinin Yesu. An sayo mu daga mulkin Shaiɗan aka kawo mu zuwa cikin mulkin Allah.

            Bawa ba shi da wani zaɓi a kan irin aikin da zai yi wa ubangidan sa. Za a iya sa wani bawa ya zama mai dafa abinci, wata kuma ta zama karuwa— wannan shawarar mai bayin ne. Haka ne muka kasance. Wataƙila wasu bayi ne masu daraja, amma ba su fi waɗanda ba su da daraja da komi ba. Kada ku raina karuwai ko masu shaye-shaye, gama shawarar maigidan bayin ne. Shaiɗan ya yanke shawarar abin da za su kasance, amma jinin Yesu yana karya ikonsa kuma ya ‘yantar da su daga shirin Shaiɗan.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode maka saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an sawo ni daga mulkin Shaiɗan kuma an kawo ni zuwa cikin mulkin Allah. Ta wurin jinin Yesu, an fanshe ni daga hannun shaiɗan. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how An Saya da Tamani has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-012-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani