Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Kariyar Ubangiji Mai Iko Duka

            Kariyar Ubangiji Mai Iko Duka

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            An kira Zabura ta 91 “zabura ta zamanin nukiliya.” Wannan Zabura ce ta cikakkiyar kāriya daga kowace irin mugunta, haɗari, da lahani—duk yadda ya zo, ta kowace hanya ya zo, kuma kowane lokaci ya zo. Krista da yawa sun san wannan surar da kyau. Amma bari mu dubi ayoyi biyu na farko kawai:

            “Wanda ya ke zaune a suturar Maɗaukaki zai dauwama a ƙarƙashin inuwar Mai Iko duka.” (Zabura 91:1)

            Wannan kalmar zauna a Ibrananci na nufin “a kwana.” Kalma ce da ake yawan amfani da ita wajen cewa an kwana. Don haka wannan yana nuna mana cewa a cikin lokacin ƙuncin duhu, Mai Bi na gaskiya zai kasance a ƙarƙashin inuwar ko kuma kariyar Ubangiji Madaukaki. Lura da aya ta biyu:

            “Zan ce da Ubangiji, ‘Shi ne mafaka ta da maraya ta. Allahna, gare Shi zan dogara.” (aya 2)

            Wannan kalmar ita ce zaure, ƙofar shiga, zuwa cikin cikakkiyar kariya ta sauran ayoyin wannan Zabura. Shaidar ka ce: “Zan ce.” Idan ba ka fada ba, ba za ka samu ba. Kuma sai da gaba gaɗi za a faɗi sauran ayoyin da ke gaba a Zabura ta 91. Amma waɗanda suke faɗin hakan kawai ne suke da ikon yin rayuwa a cikin wannan Nassin. Kalmar da mu ke shaidawa ita ce ke sa ta yin amfani.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode maka saboda jinin Yesu. Ina furta cewa ta wurin jininsa a yanzu ina rayuwa a ƙarƙashin kariyar Allah madaukaki. Ta wurin jinin Yesu, an fanshe ni daga hannun shaiɗan. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Kariyar Ubangiji Mai Iko Duka has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-011-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani