Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Canza wuri Mai Amfani

            Canza wuri Mai Amfani

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            “Bari fansassu na Ubangiji su faɗi hakanan, Wanɗanda ya fanshe su daga hannun magabci.” (Zabura 107:2)

            Wasu mutane na iya sanin cewa an fanshe su daga hannun shaiɗan; wasu ba su sani ba. Amma na san sarai inda nake a da kafin shigowar Yesu a cikin rayuwa ta; ba ni da shakka game da wannan. Na san yadda zama a hannun shaiɗan ta ke, kuma ba zan so in sa ke kasancewa a wurin ba. Na kuma sani, ta wurin abin da Maganar Allah ta ce, cewa jinin Yesu ne ya fitar da ni daga hannun shaiɗan zuwa hannun Makiyayi Mai Kyau. Yesu ya ce game da mutanensa:

            “Ina ba su rai na har abada; ba kuwa za su lalace ba daɗai, ba kuwa wanda zai ƙwace su daga hannuna.”
            (Yohanna 10:28)

            Wannan shi ne canjawa daga hannun shaidan zuwa hannun Ubangiji.

            Amma lura cewa wannan canja wuri yana da tasiri kuma zai amfane mu ne kawai idan muka yi abu ɗaya: Idan muka “faɗi haka.” “Bari waɗanda Ubangiji ya fanshe su su faɗi haka.” Idan an fanshe ku, ku faɗi! Idan ba ku fada ba, fansar ku ba za ta amfane ku ba. Kalmar shaidarka ita ce ke sa jinin ya yi maka amfani.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode maka saboda jinin Yesu. Ina furta cewa ta wurin jininsa, an fitar da ni daga hannun magabcin zuwa hannun Ubangiji. Ta wurin jinin Yesu, an fanshe ni daga hannun shaiɗan. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Canza wuri Mai Amfani has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-010-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani