Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Dan Rago marar Zunubi

            Dan Rago marar Zunubi

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            An fanshe mu, ko kuma an sake sawo mu, daga rayuwar mu ta dā, ta mugunta, rashin tsoron Allah, daga ɗaurin shaiɗan, daga kayaswa ta zunubi, da kuma buɗe rayuwar mu ga hare-haren shaiɗan mai hallakarwa. Amma ta yaya aka fanshe mu?

            “Ku sani cewa, ba a fanshe ku da abubuwa masu lalacewa ba, kamar azurfa ko zinariya, daga ayyukanku na banza waɗanda kuka karɓo bisa ga al’adar kakanninku, amma da jinin Almasihu mai daraja, kamar na Ɗan rago marar aibi da cikas.” (1 Bitrus 1:18-19)

            An fanshe mu da jini mai daraja na Yesu Kristi—wanda ba shi da aibi, ba shi da zunubi na asali; ba shi da chikas, ba shi da zunubi na kansa — Ɗan Rago na Allah marar zunubi wanda ya ɗauke zunuban duniya duka. Ta wurin jininsa ne kawai aka fanshe mu. Babu wani abu da zai iya biyan farashin fansar mu.

            *Prayer Response

            Ubangiji, na gode saboda jinin Yesu. Ina furta cewa Yesu, Ɗan Rago na Allah marar zunubi, ya ɗauke zunubai na. Ta wurin jinin Yesu, an fanshe ni daga hannun shaiɗan. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Dan Rago marar Zunubi has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-009-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani