Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Zurfin Ƙaunarsa

            Zurfin Ƙaunarsa

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A Ranar Kafara, dole ne a yayyafa jinin hadaya sau bakwai a gaban Allah Uba (dubi Leviticus 16:14). Mun ga wannan ƙa’idar ta cika daidai cikin hadayar Yesu a kan gicciye cikin Sabon Alkawari.

            1. Guminsa ya zama jini;
            2. Sojojin Romawa suka buge shi a fuska da dungun hannuwansu da kuma sanduna.
            3. Suka doke shi da tufkakkiyar bulala ta Romawa;
            4. Aka tsige gemunsa;
            5. Aka daddanna ƙaya a cikin fatar kansa
            6. Aka sossoki hannuwansa da ƙafafunsa da ƙusoshi;
            7. Aka soki haƙarƙarin sa da mashi.

            Wannan shine zurfin ƙaunar Kristi. Ya bayarda duk abin da yake da shi a zahiri. Ba darajar sa, da kursiyin sa, da ɗaukakar sa ta Allahntaka kaɗai ya bari ba. Ba ƴan kayayyakin duniya da ya mallaka a matsayin sa na mutum a duniya kaɗai ya yi watsi da su ba. Ya ba da Kansa. Ran sa ne ya zuba a cikin jininsa a matsayin farashin fansa. Ka yi tunani game da wannan gaskiyar mai ban mamaki kuma ka san cewa zurfin ƙaunar Allah kenan. Matsananciyar Ƙauna ce, in za a faɗa.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furta cewa ya ba da dukan abin da yake da shi—ya ba da ransa sarai—domin in sami ‘yanci daga zunubi. Ina shaida wa Shaiɗan da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Zurfin Ƙaunarsa has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-007-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani