Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Cikakkiyar Hadaya

            Cikakkiyar Hadaya

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Ranar da ta fi kowace muhimmanci a shekara ga Yahudawa ita ce Ranar Kafara, wadda aka sani a yau da suna ‘Yom Kippur’. A wannan ranar ce kaɗai, babban firist zai shiga Wuri Mai Tsarki da jinin hadayun da ke rufe zunuban Isra'ila na wata shekara ɗaya.

            “[Babban firist] zai ɗibi jinin bijimin ya yayyafa shi da yatsan sa a bisa mazamnin Jinƙai a gefen gabas. A gaban mazamnin Jinƙai kuma zai yayyafa jinin da yatsan sa sau bakwai.” (Leviticus 16:14)

            Jinin ne kaɗai zai iya yin fansa domin zunuban mutanen Allah, kuma dole ne a kai shi gaban Allah Maɗaukaki cikin Wuri Mai Tsarki. Ina so ku lura musamman cewa an yayyafa jinin sau bakwai. Aukuwar wannan maimaitawar ba haka kawai ba ne, domin a cikin Littafi Mai-Tsarki, lamba bakwai ita ce ke nuna aikin Ruhu Mai Tsarki. Lamba bakwai kuma ita ce ke nuna kammala. Wannan ƙa’idar an cika ta daidai da yadda Yesu ya zubar da jininsa. An zubar da jininsa daidai sau bakwai kafin aka gama hadaya.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furta cewa aikin Sa da ya cika a kan gicciye ya ɗauke zunubai na. Ina shaida wa Shaiɗan da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Cikakkiyar Hadaya has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-006-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani