Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Dogara a kan Ɗan Ragon

            Dogara a kan Ɗan Ragon

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A cikin 1 Korinthiyawa 5:7, Bulus ya haɗa Idin Ƙetarewa na Tsohon Alkawari da gicciyen Yesu:

            “Da yake an riga an yanka Dan Ragon mu na Idin Ƙetarewa, wato Almasihu .”

            Akwai cikakken bayyanin yadda aka haɗa Idin Ƙetarewa da hadayar Yesu a kan gicciye. Za mu iya cewa an kashe Ɗan Ragon Idin Ƙetarewa kusan ƙarni ashirin da suka shige, kuma jininsa yana cikin tasar. An zubar da jininsa, amma jinin ba zai iya kāre mu ba yayin da ya ke a cikin tasa. Dole ne mu maida jinin daga tasar zuwa wuraren da muke rayuwa.

            A ƙarƙashin Tsohon Alkawari, an yi amfani da hyssop, amma me za mu yi amfani da shi a ƙarƙashin Sabon Alkawari? Amsar ita ce shaidar mu. Shaidar mu tana ɗaukar jinin daga cikin tasar kuma ta kai shi zuwa cikin “gidajen mu” - ga rayuwar mu, yanayin mu, da iyalan mu. Muna yin nasara da Shaiɗan sa’ad da muke shaida da kanmu na abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mana.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furta cewa an miƙa Yesu hadaya domi na, kuma ina dogara ga jininsa ya tsarkake ni, ya kuɓutar da ni daga zunubi. Ina shaida wa Shaiɗan da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Dogara a kan Ɗan Ragon has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-005-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani