Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Kawar da Zunubi

            Kawar da Zunubi

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            Idan muka sake duba bikin Idin Ƙetarewa na Isra’ila, mun sami wata tambaya mai zafi da za mu iya amfanin da ita a yau:

            Ta yaya za mu kai jinin da aka zubar—bayan an gama hadaya— zuwa wuraren da muke zama?

            Muddin dai jinin ya kasance a cikin tasar, to, ba ya yin wani amfani. Akwai shi kam, amma ba ya da tasiri. Isra’ilawan za su ɗauki wannan shukar da ake kira hyssop, su tsoma ta cikin jinin, sa’annan su yayyafa shi a gaban gidajen su a madogaran ƙofofi da kuma bisan ƙofofin. Ta haka ne kawai za a kare su. Duk da haka a cikin Idin Ƙetarewar, akwai wani abu dabam da ya riga shafa jinin.

            Bari mu dubi 1 Korintiyawa, inda Bulus ya yi amfani da koyarwar Idin Ƙetarewa da Idin Gurasa marar Yisti ga Krista. Dole ne kowane iyalin Yahudawa su kawar da duk abin da aka yi da yisti a gidan su har kwana bakwai. Yahudawa yan ɗarika (watau Orthodox), har yanzu suna kiyaye wannan al'adar.

            “Saboda haka ku kawar da tsohon yisti, domin ku zama sabon curi, domin haƙiƙa an raba ku da yistin. Da yake an riga an yanka Ɗan Ragon mu na Idin Ƙetatarewa, wato, Almasihu. Saboda haka sai mu riƙa idinmu ba da gurasa mai tsohon yisti ba, ba gauraye da yisti na ƙeta da mugunta ba, sai dai gurasa marar yisti ta sahihanci da ta gaskiya.” (1 Korinthiyawa 5:7–8)

            Mu ma, dole ne mu kawar da tsohon yisti—zunubi—daga cikin rayuwarmu domin mu rayu cikin biyayya ga Allah. Wannan yana ba jinin damar kare kowane yanki na rayuwar mu.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furta cewa yayin da na ke shafa shi a cikin rayuwata, ina kawar da duk wani zunubi da ke ciki na. Ina shaida wa Shaiɗan da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Kawar da Zunubi has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-004-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani