Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Tafiya cikin Biyayya

            Tafiya cikin Biyayya

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            1 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A lokacin Idin Ƙetarewa, ana tattara jinin raguna a cikin tasa. Da zarar an maida jinin daga cikin tasoshin zuwa wuraren zama na Isra’ilawa, sun kasance lafiya, bisa sharaɗi ɗaya: dole ne su zauna a cikin gidajen su.

            Wannan gaskiyar tana da muhimmanci: jinin yana kare masu yin biyayya kawai. Za ku zauna lafiya lokacin da kuke biyayya. Bari mu dubi 1 Bitrus 1:2. Bitrus yana gai da “zaɓaɓɓu da ke a Warwatse [a cikin Hellenanci, da ke ƙasashen waje]” (aya 1). Yana magana ne musamman da Yahudawa da suke wajen ƙasar Isra’ila, waɗanda “zaɓaɓɓu ne [ko waɗanda aka zaɓa] bisa ga rigasanin Allah Uba, cikin tsarkakewar Ruhu, domin biyayya da yayyafa jinin Yesu Kristi.”

            Ku lura cewa biyayya tana zuwa kafin yayyafawa. Ba a yayyafa jinin a kan marasa biyayya. Jinin baya kare wadanda suka fita daga gidan. Yana kare kawai wanda ke bayan jinin ko kuma jinin ya rufe shi. Don haka, ku tuna, ko da yake akwai cikakkiyar kariya a cikin jinin, amma ga masu yin biyayya ne kawai.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furtawa a wannan rana, cewa zan yi tafiya cikin biyayya da kai. Ina shaida wa Shaiɗan da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Tafiya cikin Biyayya has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-003-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani