Logo
Logo
Learn
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Learn +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaLearnHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Derek Prince Ministries. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLicensesTaswirar Yanar Gizo
            Gida
            Kayan Aiki
            Shafa Jini

            Shafa Jini

            Derek Prince

            Derek Prince

            Kamar
            Raba
            Hausa

            *Article Language

            Gabatar da Shaida

            Bayar

            Ba da

            *Last Updated: March 2026

            2 min read

            This teaching is not currently available in Hausa.

            A duban wannan furcin, za mu ga cewa dole ne mu san abin da jinin Yesu ya ke yi mana. Sa'an nan, dole ne mu dauke shi daga "wurin ma’ajin jini" kuma mu shigar da shi cikin rayuwarmu. Akwai wani abu makamancin haka a cikin bikin Idin Ƙetarewa, wanda shine tanadin Allah domin kuɓuta da ceto ga Isra'ila (dubi Fitowa 12:21-27). Uban kowane iyali sai ya yanka ɗan rago (hadaya) ya tara jininsa a cikin tasa. Wannan aikin na nuna babban hakkin Ubanni na zama firistoci ga iyalansu.

            Amma jinin da ke cikin tasar bai kāre wani iyali na Isra'ila ba; dole ne a cire shi daga tasa zuwa inda iyalin ke zama. Hanya ɗaya ce kawai aka tanadar, kuma ita ce hyssop. Wannan shukar tana da yawa a Gabas ta Tsakiya; tana fitowa a ko'ina a can. Don haka sai su ɗebi ɗaurin shukar, sai su tsoma a cikin jinin, sai su shafa shi a bisa kan kofar da madogaran ƙofa biyu na gidansu, amma ba a bakin kofar ba.

            Faufau ba za ka sa ƙafa bisa jinin ba.

            Da aka yi haka, mala'ika mai halakarwa bai iya shiga gidan ba. Amma Isra’ilawa waɗanda ke cikin gidajen su, ɓoye a bayan jinin, su kaɗai ne aka kāre. Wannan shi ne kaɗai maɓuya a Masar a wannan daren.

            *Prayer Response

            Na gode, Ubangiji, saboda jinin Yesu. Ina furta cewa ana tsare ni daga magabci ta wurin shafa jinin a kaina da iyalina. Ina shaida wa Shaiɗan da kaina game da abin da Kalmar ta ce jinin Yesu yake yi mini. Amin.
            Nayi Sallah
            Kamar
            Raba
            Expand Content

            What People Say

            See how Shafa Jini has impacted lives across the globe.

            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California
            "After 20 years of struggling with unforgiveness, the Biblical principles shared in this teaching helped me release the bitterness I had been carrying. The step-by-step approach to forgiveness wasn't just theory—it actually worked in my life when nothing else had."
            Michael T., United Kingdom
            "As a new Christian, I was confused about many aspects of faith. These teachings provided clear, Scripture-based explanations that helped build my foundation. I'm especially grateful for how the content made complex concepts accessible without watering down the truth."
            Priya M., India
            "The teaching on God's sovereignty during difficult times came to me exactly when I needed it most. After losing my job and facing health challenges, this message reminded me that God remains in control. It gave me hope when I had none left."
            James L., Australia
            "I've applied the Biblical principles on family relationships from this teaching, and it has completely restored harmony in our home. My teenagers and I now have meaningful conversations about faith, and my marriage has been strengthened in ways I never thought possible."
            Elena R., Brazil
            "The teachings on spiritual warfare completely transformed my approach to daily challenges. I used to feel overwhelmed by life's obstacles, but now I understand how to stand firm in faith. This teaching gave me practical tools I use every single day."
            Sarah K., California

            Lambar: WD-B097-002-HAU

            Kyauta
            Ba da
            Gabatar da martani